@alhajindanbature:

Alhajin dan bature
Alhajin dan bature
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 October 2026 15:48:20 GMT
37556
5640
114
153

Music

Download

Comments

fahadclothing81
Fahad danlity :
Dan Allah kugaya mana location zamu halarci maulidin fiyayayyen haillita s a w
2026-10-09 19:41:35
4
realrabiukdoo6
realrabiukdoo6 :
Ya Allah, Ka ƙara wa wannan bawan Allah arziki mai yawa, Ka albarkaci sana’arsa da aikinsa, Ka kawo masa kwastomomi masu yawa, Ka buɗe masa ƙofofin alheri daga inda bai zata ba. 🤲🏽 Ya Allah, Ka sa duk wanda ya taimaka wa bayinka zuwa Ƙasarka mai tsarki, Ka saka masa da mafificin alheri a duniya da lahira. Ka ƙara masa lafiya, tsawon rai cikin biyayya, da arziki mai albarka. Ya Allah, ni ma na daɗe ina mafarkin ganin wannan wuri mai tsarki. Ina da burin zuwa Umrah, amma har yanzu ban sami damar tara kuɗin zuwa ba. Na roƙe Ka, Ya Allah, Ka sanya wannan mafarki nawa ya zama gaskiya. Ya Allah, idan wannan dama ta zo ta hannunsa, Ka sanya ni cikin waɗanda za su samu wannan gurbi na kyauta. Ina da zuciya mai cike da abubuwan da nake son zubawa gare Ka, ina son in je in yi kuka a gabanka, in roƙe Ka, in faɗa maka duk abin da ke zuciyata. 🥹🤲🏽 Ya Allah, Ka karɓi addu’ata, Ka sauƙaƙa min hanyar zuwa Makkah da Madina, Ka kai ni Ƙasarka mai tsarki cikin lafiya da aminci, Ka dawo da ni lafiya, kuma Ka sa wannan Umrah ta zama sanadin canjin rayuwata zuwa alheri. Ameen ya Allah, Ameen Ya Rabbal Alamin. 🤲🏽🕋
2026-10-09 20:05:01
2
anasjaafara
nass cool 📌🏷💞🌷 :
Gaskiya inkazamo na Allah kagama komi sai allah yazama gatanka wallahi dan Batore Allah ne gatanshi
2026-10-09 19:17:40
4
chubby_zahra
Zahra🥰🌹 :
Azo a siya Indian earrings
2026-10-09 20:13:03
0
nucykamshi
Nana Adam :
Allah ya Kai gaban annabi🙏ya Kara mafificin alheri
2026-10-09 17:04:23
6
yargovernorcollection3
Yar🌸governor 🦋collection🌸🌸 :
ATA ina ake rabawa inyi sammako gobe
2026-10-09 20:04:38
1
user261385873385
maman salma :
dan soyayyar manzan Aban daya Allah ya kara daukaka
2026-10-09 17:00:52
2
nasreem22
nasreem22 :
WA MUHAMMADU 🥰MAKANA MUHAMMADU 🥰ALAH MUHAMMADIN 🥰MUHAMMADUN RASULALLAH SAW🤲ALLAH KASA🤲🤲🤲
2026-10-09 17:35:07
4
autarmama5951
ZAINABU🤍🦋 :
Madina 🥰🙏
2026-10-09 17:41:03
1
meenatberain
meenat yakasai💦🌊 :
gamunan a wajen maulidin
2026-10-09 19:47:51
1
faridaambatobauchi
FARIDA-AMBATO-BAUCHI 🎤🎧🧕 :
Muna tafe insha Allah 💃
2026-10-09 16:59:32
1
pharteemerh14
Fatima nasir jaafar :
Dan Allah ku gayyaceni alfamar ma’aiki S.A.W.W
2026-10-09 17:35:41
1
habeebaty48
habeebaty :
𝙰𝚕𝚕𝚊𝚑 𝚢 𝚜𝚊 𝚊𝚗𝚗𝚊𝚋𝚒𝚗 𝚛𝚊𝚑𝚊𝚖𝚊 𝚢 𝚜𝚊𝚗𝚍𝚊𝚔𝚊𝚒
2026-10-09 21:50:42
0
ammarkahalid0
Ammar Khalid :
Allah ya bani ikon zuwa
2026-10-09 21:30:54
0
user4058345100631
fiddausi idriss :
allah ya kara kusanci
2026-10-09 21:38:29
0
coolingprincess1
Yasmeen cooling princess 🔐🫀 :
Ubangiji yasa kafi haka ya rabbi 🥰🥰
2026-10-09 21:54:32
0
habbi.abdulwahab
habbi abdulwahab :
🥰🥰🥰
2026-10-09 21:44:15
0
aliyu.sisee6
sarkin yakin maulana sheik🤍 :
Allah yisa munada rebo
2026-10-09 21:31:42
0
nafisat.kitchen.ng
Nafisat kitchen_ng :
Munayin cupcakes masu sa
2026-10-09 21:04:46
0
dijah1457
Hey_ Dijah :
Kuma pa sai abawa masu kudi🥺
2026-10-09 20:59:53
0
zanaacollection
ZANAA COLLECTION :
ya Allah 😭 😭
2026-10-09 21:10:16
0
coolingprincess1
Yasmeen cooling princess 🔐🫀 :
Kai katafi da Imani na kaga mai yiwa Manzon Allah hidima yah rabbi ka axutarmu yah rabbi 😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲kai kuma Allah yasa kafi haka yah Allah
2026-10-09 21:55:30
0
sadikabubakar654
A.SADIQ CLOTHING & TEXTILES :
Masha Allah
2026-10-09 21:07:05
0
abubakaribrahim129
abubakaribrahim129 :
Dan Allah yaushene wannan maulud8n
2026-10-09 21:09:20
0
dan.kasuwa906
🌲ISHAQ🌲 :
Masha Allah Allah yakarawa dukiya albarka 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-10-09 16:14:34
0
To see more videos from user @alhajindanbature, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About