I am a victim of this your thoughts and it definitely left a negative impact in me toward my family
2026-10-09 19:25:14
2
SAFWAN TEXTILE :
Mudai Alhmdllh muda maifinmu sai godiya mutunen kirki ne nakarshe saboda ko wasa muke abokanmu gani suke kamar kakanmu ne Allah ya jikansa da rahama Mungode mahaifinmu
2026-10-09 19:38:53
12
Mrs Waxiri :
Dama yawanci iyaye maxa basajan yaransu ajiki, iyaye mata sunfi jan yaransu ajiki shiyasa yaran sai aga kaman sunfison iyayensu mata Allah yaqara mana haqurin xama dasu yabamu ikon yimusu tarbiyya
2026-10-28 19:29:44
0
Zee bila :
In kaga ana nan nan da ni to anga alama inada shi Ni kuma nayi hnkl yanzu ba'a gane samu na ko rashi na ina de kyautatawa dede gwargwado Nima yanzu banason a jani a jiki dan cuta na ake se an samu kuma lbr ya canja wani lkc har mmki na ke anya iyayena ne hmmm
2026-10-10 08:48:49
5
harouna Madougou :
wannan gaskiya ne mon frère
2026-10-09 17:11:17
6
GLOBAL GALLERIA :
Allah yabiyaka da gidan aljannah
2026-10-09 17:12:50
5
umma :
Wlh gaskiya ne👍 wannan shine reality
2026-10-14 17:19:43
3
HADeezaFRK🧕 :
Kuma mafi yawan masu zafi da fada akan Yara basa taba fahimtar yaran nan
2026-10-12 05:10:19
3
niimatullahi :
wnn gaskiya ne
2026-10-09 18:08:56
2
maryamatuisiyakuf :
mutumin kirki Allah kara lpy🙏
2026-10-10 14:29:34
3
kamalhamza :
mallam bahaushe yakamata mugara wlh. mallam ya sakamaka da alkairi. afadamusu gaskiya
2026-10-10 12:01:51
2
Haddiru Muhammad Musa :
Wannan yasan rayuwa
2026-10-09 16:57:08
2
alhaji safiyanou Mardi :
fatan alheri garika
2026-10-10 13:09:44
2
kwankiyal :
Allah ya saka da alkhairi malan
2026-10-10 11:35:00
2
ABU-NAWWARAH88 :
Muna godiya mlm
2026-10-12 12:34:07
1
isyakuambato :
wannan gaskiya
2026-10-12 10:18:16
1
Abdullahi Yahaya :
Allah yasaka da Alkairi
2026-10-10 17:53:16
1
Nabila😍mai turaren yen gayu💃 :
Gaskiya ne Wlh
2026-10-10 06:55:32
1
GLOBAL GALLERIA :
wlhi yau 18yes da aure mu tun yara suna kanana ina kuka akan baya jansu a jiki yanzu gashi yara suna university wlhi tana kuka akan babansu ba ruwansu da yaran 🥺 Dan Allah a fakada akan hakan
2026-10-09 17:11:40
6
Yusuf Bako Sadiya :
Allah ya sāka maka da alkhairi
2026-10-10 21:06:55
1
oumsauwam :
Allah dai ya biyq gaskiyar kenan
2026-10-13 19:49:33
1
Umar taa,mbo Ibrahim :
jazakallahu khairan malam
2026-10-10 16:07:00
1
Maryama :
masha Allah muna tare da kai🥰
2026-10-27 09:32:35
1
MC Ammi🎤08136869008 :
Allah ya saka da alkhayry
2026-10-11 07:09:44
1
AA ayisla catering services :
Abince me dadi da tsafta na taro biki,suna, murna ranar haihuwa da Sauran Su 😋AA Ayisla catering services na nan domin ko 🥰kano
2026-10-11 17:52:16
1
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm
homepage.