@sabitu.danmasani: yau dai taje wajen mamanta

Sabitu Danmasani
Sabitu Danmasani
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 October 2026 17:48:30 GMT
610467
103773
3001
1233

Music

Download

Comments

yauibrahimmusari3
YAU IBRAHIM MUSARI :
uwa tafi uba koda uban sarkine ko uban gwamnane allah yajikan iyayenmu da rahama
2026-10-10 06:21:40
275
lantarki98
LANTARKI 001❤ :
uwa duniya neh amma naso taje wajen babanta😁
2026-10-10 06:18:21
92
fareedah5362
Fareedah :
Allah kakawo miji muma muyi muhuta
2026-10-10 15:39:24
44
user59537745914hassan
Hassan Muhammed :
Masha Allah may Allah continue bless our mothers
2026-10-10 19:58:02
4
idrismaulaya
IDRIS Maulaya :
Allah sarki 😭mamana🙏 Allah ya baki lapiya atemakamin da addu,a yan uwa
2026-10-09 21:43:29
56
umar.m.celo
Umar m celo :
uwa uwace Amma naso taje wajen baban ta
2026-10-10 10:31:09
27
basiruyau05
Basiru Ya'u :
gaskiya naso ace taje wajan babantane
2026-10-09 18:58:51
76
sury8149
sury :
nasan za,ayi Haka 😂uwa Uwa ce malam😂😂😂
2026-10-09 20:50:07
34
maimadridkt1
SHAMSU KT :
Allah sarki mata iyayenmu Allah ya kara sakamaku da gidan aljanna ♥️
2026-10-10 07:19:10
15
makinamamanzee
Makina Maman zee :
Allah kajiƙan mahaifunmu darahama
2026-10-09 20:08:39
33
nana06078
nana🌹🌹🌹ibrahm :
MaMana ina soikn I love you so
2026-10-10 17:36:58
2
amamatu.muhammad7
Nurse Amamahh😻❤️‍🩹🔐 :
Saboda respect saida yar albarka tammike tsaye,Allah ya karawa iyaye daraja
2026-10-10 05:33:43
13
sabea61
Aboubacar Zaman76457081 :
uwa uwa ce wlh ni na rasa tawa😭😭😭😭😭
2026-10-10 11:05:10
5
ummitaummitace
@Ummitah ce🧕❤️‍🩹🧕❤️‍🩹 :
uwa uwace Allah ya shirya mana zuri Armu baki daya Allah ya karemana Sudaga sheirin zamani 🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-10 09:55:37
10
00.warvay
Musa A Gana :
Allah yajikan Iya yanmu
2026-10-10 08:40:41
14
user2787771909605
Djamila :
@Allah sarki mahaifiya
2026-10-09 19:41:14
13
harunasani802
mai akuya :
she choose mother
2026-10-10 10:55:19
1
user17234172152174
[email protected] :
mama my mom
2026-10-09 20:48:36
2
autar.anty86
autar anty :
uwa duniya ce wlh Allah ya miki albarka yarinya
2026-10-09 19:56:59
23
garbaibrahim326
Garba Ibrahim :
uwa kenan Allah yasa mugama dasu lfy
2026-10-09 22:10:24
5
sulaimansunusi23
S. LANCY 2023🇳🇬 :
da yaron namijine da wajen babansa zashi
2026-10-09 20:57:05
12
abdulrauf.shehu2
Abdulra'uf shehu :
uwa uwace
2026-10-09 20:17:08
14
hafsat.maman.rida
Mrs zayyan 💝💍🔒💯 :
dukda kiranda yamata amman wajen uwarta taje
2026-10-10 08:25:25
13
mekwakwasiya0
dan allaji :
uwa duniyace
2026-10-10 08:40:25
5
abdulrahmanyahuz2
Abdurahaman Yawuza :
uwah uwah ce amah naso taje wajan babanta Allah ya albarkaci rayuw
2026-10-09 19:32:52
7
To see more videos from user @sabitu.danmasani, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About