@ruwanzafee: Muna ta shirye-shiryen Mauludi@DAN BATURE MEDIA TEAM @MC Silent killer @Alhajin dan bature @fatima ta batul🎤 @Suleiman Sheikh Gambo Sufi 3 @Shareef Abdulmalik @ZAKI DAN YAYA @📸FINEST📸 @Imam Maliik Aliyu Nuru
dan annabi akeye kuma wlh annabi ya karba allhmdllh insha allah Nima haka wataran zanshirya nawa allah sharema duk wata damuwa duniya da lahiri dan bature munshaida 🥰🥰
2026-10-09 20:03:28
9
Usman Muhammad :
Allah yakarawa annabi Muhammad daraja s.a.w
2026-10-09 20:43:14
4
Na sweeet10 :
Wayyo dariqa
2026-10-09 20:40:33
1
mubarak umar :
allah ya maida dubun sa allfarman manzo s,a,w,👏👏👏👏👏👏👏
Allahu Akbar kai jama ah kuche alhamdulillah muhammadu rrasulillah Sallallahu alaihi Wasallam muntuba annabi Muhammadu rrasulillah Sallallahu alaihi Wasallam 💪
2026-10-09 20:05:57
4
Rabiu :
Allah ya kara daukaka da arzaki Mai yawa Mai albarka alfarmar sayyidil warah s a w
2026-10-09 19:50:29
5
Maryama mai Hakuri :
Allah yasa muna da rabon ya rabbi
2026-10-09 20:40:18
1
user2946814411690 :
dan Allah yaushene Kuma a inane
2026-10-09 19:13:33
3
Rufaida-HM :
Dan Allah awane gari ake mauludin nan zanzo koba agayyaceniba mu hidimar ma aiki kobabu gayyata saimunxo
2026-10-09 21:46:51
0
Aminu Dan Arzai🛎🦺✅ :
wane garine?
2026-10-09 19:57:18
4
Zeebah :
Inane location
2026-10-09 19:39:47
3
fatima saleh :
Wayyo Allah wlh makka make son xuwa narantse da girman Allah ya Allah dan fiyyeyyan halitta ka kawomin hanyar da bb maula aciki sai albarka manxon mu fiyayyen halitta 🥺🥺
2026-10-09 22:47:59
1
To see more videos from user @ruwanzafee, please go to the Tikwm
homepage.