wlhi yaran Nan yafisu Baki yafisu ilimi Allah ya karawa rayuwa albarka
2026-10-12 09:17:08
5
HALIFAH DANHAJIYA :
inshallahu rayuwarka zatayi kyau
2026-10-09 22:23:27
7
abdullahiabubaka57 :
Ya Allah, ka yi salati ga Shugabanmu Annabi Muhammad, Mai bude abin da aka kulle, kuma Mai rufe abin da ya gabata, Mai taimakon gaskiya da gaskiya, kuma Mai shiryarwa zuwa ga tafarkinKa madaidaici. Kuma ga iyalansa, gwargwadon darajarsa da matsayinsa mai girma.