wllh nayi kuma alhamdulillah... dukkan godiya ta tabbata ga Allah🥰
2026-10-11 14:06:56
6
Ahmed isah :
kowa yabika Baya asara Muhammad Rasululla S A W limamin mala iku shagaban Halittar Allah kaika iya salla Kai Ake kwai kwayo ya Allah nayi tawassali da Mijin Khadija Madina ya HAYYU YA KAYYUM v
badan niba ya Allah Dan Annabi Muhammad Rasululla S A W [Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-10-09 22:14:48
8
kakke :
Allah yamana dalilin zuwa madina dan albarkan annabi