NA ROKI SARKI SAMMAI DA KASSAI MAI KOWA MAI KOMAI ALLAH KA YAFE MANA KA KARA SHIRYA MU KA KARA KAREMU DAGA DIKKAN LAIFUKAN
2026-10-10 18:46:46
1
@Galadeema001 :
Allah ka tsaremu da aikata mummunan aiki
2026-10-10 14:19:05
1
rb amana 8924 :
innalillahi wa inna
2026-10-10 08:21:23
2
Muhammad sani :
YA ALLAH, SARKIN SAMMAI DA KASSAI, MAI KOWA, MAI KOMAI! 🤲😭
Muna roƙonKa Ya Allah, Ka gafarta mana zunubanmu, Ka yafe mana kurakuranmu, Ka ƙara shiryar da mu zuwa ga hanya madaidaiciya. Ka tsare mu daga dukkan sharri, Ka kare mu daga aikata zunubai, Ka sa mu zama bayinKa na gari. Ya Allah, Ka kyautata ƙarshenmu, Ka cika zukatanmu da tsoronKa, Ka kuma azurta mu da rahamarKa a duniya da lahira.
AMIN YA RABBAL ALAMIN. 🤲
2026-10-10 22:41:25
0
diamond00 :
Allah yasa mudace
2026-10-10 06:57:32
0
الأمين كبير :
🥺
2026-10-10 23:25:51
0
Abdoul Azo :
innalillahi wa inna ilayhirajiouwna
2026-10-10 22:48:36
0
Mahaman fahad Abdoul hamid :
allah
2026-10-10 16:20:12
0
Sani Abdoul :
allah yastre mu dazina🙏🙏
2026-10-10 18:18:22
0
abubakarbello4214 :
2026-10-10 15:17:51
0
kamisu ahmad 01 :
allah yasa mudaci
2026-10-10 17:15:34
0
aliyu Abdullahi :
Allah amen
2026-10-10 17:15:39
0
ARAF VENTURE'S :
y hayyu y qayyum katsaremana imanin mu
2026-10-10 07:52:45
7
fizzy wire :
[sticker]
2026-10-10 13:17:23
0
g boy :
Allahu Akbar
2026-10-10 14:44:24
0
Ado Nenne :
Lallaifa yanzu Malam Kai ma Ka basa hakuri kuma yaki tab akoi wahala faa
2026-10-10 16:34:57
0
Isamatou Isak :
🤲🤲
2026-10-10 22:06:31
0
FadalRazak :
2026-10-10 12:45:41
0
mustaphalauwali12 :
saw
2026-10-09 20:30:27
0
To see more videos from user @sheikh_tijjaniguruntum, please go to the Tikwm
homepage.