@siyasar__arewa__20: Muna aiki ba dare ba rana don neman yardar 'yan Najeriya su lamunce wa Tinubu ya yi wa'adi na biyu a mulkin Najeriya. A hirar da ya yi da DW, Sanata Abdulaziz Yari, shugaban yakin neman zaben Tinubu, ya bayyana shirye-shiryen da suke yi na yakin neman tazarcen Shugaban Tinubu
SIYASAR__AREWA__2027
Region: NG
Friday 09 October 2026 19:24:31 GMT
Music
Download
Comments
Salisu Hassan :
nawa mikasami
sh giyrun
2026-10-10 11:34:04
0
MANSUR MUH.D BOBO :
Ya Allah Kayi mana maganin ku
2026-10-09 21:41:47
34
Abubaka :
tunibu most go
2026-10-09 21:51:34
6
S. Muhammad :
Excellent indeed
2026-10-10 05:22:55
0
Ibrahimu01 :
wwewwewwwwwwwweeeeee
2026-10-10 00:09:24
0
Strategist :
Ba’aci bashi anbiya tallafi don talaka yasamu sauki ba, amma anci bashi anyi kwalta don masu kudi su hau da mota
2026-10-10 07:25:44
6
Umar :
Tunbu must to goooooo
2026-10-09 21:39:53
1
Iliyasu Bello :
zakayima Allah Karin bayani wlh Rayuwar duniya bakomi bace Dan haka kaji tsoron Allah
2026-10-09 21:43:07
14
nas :
Ai harxu kuna ciyo bashin kuma tin farkoo akwai hanwan ku mülkin nawa ake sai da kayan abin ciiin
2026-10-09 21:43:06
9
BUROSS :
idan munje gaba Allah zakayi bayanin wlh wlh
2026-10-10 11:26:19
1
M33N :
2023 yayi DG campaign din Matawalle amma ya kasa cin Zanfara, yanzu ne zai kawo ma Tinubu nigeria.
2026-10-09 23:00:16
4
dan lami s fawa :
inshallah Nigeria Sai atiku ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC ADC
2026-10-09 21:46:12
6
🌴Abdul tallest🌴 :
tunibu most go
2026-10-10 15:16:24
0
Ibrahim Nura :
gsky malam tallafin fetur ya fishi kuma kudin kun sace
2026-10-09 22:07:33
3
MD Yarima OO1 ✅ :
Ba’a cin bashinne a yanzu da babu tallafi
2026-10-09 20:49:24
3
Dr Jamilu kwakwatawa :
Hm
Allah y zaba MN shugabanni na gari
2026-10-09 23:40:51
4
shehu tanimu :
Yanzu da kuka ciwo bashin aikin me kukayi da kudin
2026-10-10 06:14:13
1
Shamsuddiin :
he took it personal. ..Allah ne zai mana maganin ku
2026-10-09 21:45:14
1
Ibrahim salisu :
tambayar ahaka kuka samu price din ???
2026-10-09 22:02:44
1
goniibrahim2232 :
Allah yayi isa saka nim muda da kai
2026-10-09 21:22:07
2
S Bahaushe :
bamayi apc mulkin zaluncin
2026-10-09 21:37:22
1
zailani :
Himm mutananna basa gayama shugaban kasa gaskiya
2026-10-09 22:40:03
3
Yahya Abdulsalam :
Kuma Bazai yu ai ta sache mana kudi ana barin mu da rashin ilimi da tsaro
2026-10-10 06:03:45
1
HOUSE CAPTAIN 2019 :
wllh watarana zakayiwa Allah bayani tun acikin ƙabarnka wllh 🙏
2026-10-09 23:37:58
2
Suleiman Ahmed305 :
Allah ya rabamu da mutuwan zuciya
2026-10-09 21:24:11
1
To see more videos from user @siyasar__arewa__20, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.