@.dan.bello4:

DAN BELLO KANO🛣️
DAN BELLO KANO🛣️
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 October 2026 19:37:05 GMT
18037
2135
43
12

Music

Download

Comments

abdurrahmannafiu63
ABDUL N.U :
Gaskiya fa yafada wlh
2026-10-09 21:16:33
0
user4777681603093
IBRAHIM Abdulhamid kn 198 :
kano ko dame kazo anfika komai hassadar mutum
2026-10-09 22:12:59
3
_joka_boss
__joka_boss🚘🦅💀🎶 :
Antafi da bakincikin kano mu kano garin karbar baki ne sarkin kano Muhammadu rumfa yayiwa kano addu’a duk bakon dayazo kano allah yabashi abinda yake nema inyasamu allah yahanashi barin garin
2026-10-10 08:42:26
1
oumeirfaruk
Umar Ismail :
Allah yaji kan malam kasuwanci sukeyi kuma suna taimakawa wajan habaka tattalin arxikin jahar dukda suna abubuwan da basu dace ba amma dai sun taimaka sosai wajan cigaban Kano sabon gari yankin sune amma dukda haka amfi karfin su nesa ba kusa ya malam
2026-10-10 08:58:07
1
saifulslam1287
sauful-islam :
Wlh mutumin nan da bakin cikin Kano yabar duniya Allah ya rabamu da hassada
2026-10-10 06:04:10
2
mdyarima7
Maryamdyarima27 :
Antafi da bakin cikin kano dai
2026-10-10 05:32:31
0
ali.gago69
Ali Gago :
Ai Naga Yayi Gaba
2026-10-10 19:31:40
0
alameenmaikasagwammaja
ALAMEEN MAIKASA🇦🇪 :
wlh wannan malamin da hassadar kano besan kano bah
2026-10-09 23:22:41
0
ibrahimtashir2
user3612534693767 :
wannan gsky yafada fa Airport base ma suananan
2026-10-09 22:46:06
0
nasiru.sani.zarog
Nasiru sani Zarogi :
toki ainakake aje achikanakumana innane
2026-10-10 00:18:03
0
akm0874
AKM ADAM INVESTMENT NIG LTD :
Ba mai kudin Arewa bane mai kudin Africa ne Dr
2026-10-10 12:40:59
0
badamasi.muhammad488
Badamasi Muhammad :
2026-10-10 06:48:40
0
fisinkano
@Abdussamad kn :
malam anan sai kajira wlh
2026-10-09 22:17:51
0
aymuhd1
Ay Muhammed :
Lallai andade anayiwa Kano hassada
2026-10-10 05:38:35
0
yusuf.legend0
💫𝗬𝗨𝗦𝗨𝗙 𝗟𝗘𝗚𝗘𝗡𝗗🇳🇬 :
Malam dai yamutu yabar Kano daram 😂😂😂😂😂😂😂
2026-10-09 21:15:27
1
assistantboyfriend000
Abba madaci :
Gsky malam wannan zance naka babu kanshin gsky kamar bakasan kano ba I think
2026-10-10 00:44:21
0
abbaelfee741
mai gida biyu🇳🇬🤲🇳🇪 :
wlh wannan malamin da hassadar kano yamutu
2026-10-09 21:12:32
2
______alkassim
القاسم أوبا سنوسي :
wlh wannan malamin da hassadar kano yamutu
2026-10-09 22:50:43
0
usmanhamisu538
H MAFIA ☠️☠️ :
wannaan malamin dan hassadar kano state 😆😆
2026-10-10 19:25:09
0
b.skidofurniture45
B skido Furniture and interior :
Hassada ta motsa
2026-10-10 10:11:40
0
ismailibrahimmohdinuw
Low Battery. :
A Cire Hassada kano is the City for Northern Nigeria .....
2026-10-10 09:55:30
0
mubarakahmed345
mubarakahmed345 :
dan Allah yanzu meye Amfanin Wannan maganar.kana malamin Amma kana kokarin tada husuma. Tomu kanawa bamu da kabilanci kano garin neman Arziki ne. ba garin fadan kabilanci ba
2026-10-09 23:55:41
0
alhajibalababa
alhajibalababa :
ka mutu da bakin cikin kano
2026-10-10 07:59:55
0
yacouba..1
star :
🥰🥰🥰
2026-10-09 20:55:49
1
oubaidou6
ou-bai- dou , +227 99637055 :
🥰🥰🥰
2026-10-09 19:41:15
0
To see more videos from user @.dan.bello4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About