wai bazaki kasheta bane ni inzo asibitin in kasheta😅
2026-10-10 05:00:51
11
Zainab Nasiru :
Allah sarki janan wlh sai da nayi kukah sabida sound dinnan ni tun awajan da jauhar tayi mafarki jikina yyi sanyi wlh Allah sarki janan din mu Allah yaraya mana yan biyu
2026-10-09 21:36:29
12
deejartshehu :
don Allah akashe ta wurin haihuwa yaauri jauhar😂😂😂
2026-10-09 20:07:57
11
dan mama5050 :
anya janan baxata mutu bah juhar ta samu shiga xuciyar abdallah ba dan alamu sun nuna mafarkin da juhar tayi akwai ayar tambaya
2026-10-10 09:58:12
3
خديكه 🥀 :
Kunajin sautin nan kunsan se ankasheta 😂😂
2026-10-09 21:25:24
6
sister.1230 :
ina saurayin jauhar ya fito ya aure ta
gsky banason akashe janan
2026-10-11 12:05:53
4
zarah d maleek :
Dan Allah wannan ba kamar Yaya abdallah ba😂
2026-10-12 10:12:30
1
Sholybaby💕👑! :
Dan Allah kada a kashe janan
2026-10-11 08:55:59
4
Pour Moi :
Macha allah tabarakallah🥰 allah ya raya mana beby kuma allah ya bamu hakurin rishin'ta
2026-10-09 21:46:33
1
nrftm :
to ai jauhar d abdalla sune maanar littafin
2026-10-10 11:09:13
6
jannat12e :
nifa ban gane ba ,naji kamar ance ta na lpy
2026-10-13 13:22:42
0
maratuzaujiha2 :
Dan Allah akasheta agurin haihuwa please yaron yaqi fitowa shima yamutu aciki
2026-10-11 23:30:34
0
Mhixzulaikha 💎🌹 :
Allah raya babies muna jiran farkawarta da suna
2026-10-12 10:00:38
1
yummy. chops and skincare :
wayyo Allah na shiga uku karku kashe mana janan Dan Allah 😢 😭
2026-10-09 23:35:45
2
mummy samrah :
Allah yasa karta mutu
2026-10-10 10:15:52
3
princessshollybab✅ :
ae mutuwa dole tunda tun aenihi mijin banata bane 🤣🤣🤣
2026-10-10 05:18:02
3
zakiyya1997 :
ALLAH yasa kar ace t mutu dan wnnn taken yakashemin jiki
2026-10-18 20:34:28
1
Ummy Ibraheem :
Idan janan bata auri Abdallah ba wani irin darasi kuka dauka kenan a book din auren ta da Abdallah yana nuna mana ba komai ne kake so ubangiji yake baka ba haka wani lokacin zai baka din amma ba a lokacin dakai kake so ba,jauhar yake so amma Allah yayi saiya fara auren janan din. haka idan ta mutu shima wani abu ne daban tunda dama dole rayuwa akwai mutuwa
2026-10-10 06:30:18
4
Salawu :
muna godiya sosai ❤️❤️Allah ya kara bassira 🤲🤲🤲 Amine 🤲🤲
2026-10-11 17:35:41
1
FKD :
amma I know zaa kashe janan a episode na gaba Nima har na fara kukan rashin janan
2026-10-13 06:20:15
1
M 💕💕💕z :
Niedai banson ta mutu
2026-10-11 10:27:18
1
Princess maryama 🌹😍❤️ :
bana son naga jauhar tana kuka😫😂saii nima naji inason inyii😂
2026-10-11 11:09:30
1
mmealhadircherifa :
wayoo jaouhar Allah bata saouknin zutchiya 😂😂😂😂janan baywan Allah
2026-10-10 05:02:59
1
Abu sadiq!!!! :
good job
2026-10-09 21:22:38
1
To see more videos from user @meerah.graphics, please go to the Tikwm
homepage.