@mikiya204: "Duk inda rayuwa ta kai ni, ke ce zaɓin zuciyata har abada. 🥀❤️♾️" "Ke ce masoyiyata, abokiyar rayuwata, kuma sarauniyar zuciyata har abada. 👑❤️🌹

💫 official MIKIYA 🦅💫
💫 official MIKIYA 🦅💫
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 09 October 2026 21:23:44 GMT
1061
174
2
3

Music

Download

Comments

princenaseerbala
PRINCE NASEER BALA :
@prince naseer Bala:Amincin Allah ya tabbata a gareki ma'abociyar kyau dakuma kyawun murmushi 💕🌹😍 ke Kika zamo abar alfaharina hakan ne yasa na killaceki a cikin zuciyata ke kadai 🌹 a soyayya nafi kowa dace domin ke kika zamo silar farin cikina 🌹 masoyiyata akoda yaushe fatana shine kikasan matata kuma uwar 'ya'yana💕 ganin fitar kyawawan murmushi😌 akan kyakyawr fuskarki👸 kansa zuciyata ta shiga shauki tare da shiga cikin farin ciki 😊☺ fatana mukasance a tare harbada yake masoyiyata 💕👸
2026-10-10 12:17:04
0
akilumubarak3
Akilu Mubarak Jega ❤️❤️🥰😍😁 :
🥰🥰🥰
2026-10-09 21:53:09
0
To see more videos from user @mikiya204, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About