@ahmad_hotoro: GARWASHI 🥰🫠

𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝 𝐀 𝐀𝐝𝐚𝐦
𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝 𝐀 𝐀𝐝𝐚𝐦
Open In TikTok:
Region: LY
Friday 09 October 2026 22:44:41 GMT
114480
15616
222
337

Music

Download

Comments

maryam.aminu53
scent by meemarh :
a tarihin kannywood akwai Wanda ya Kai presido iya soyayya kuwa😂
2026-10-10 06:43:54
91
farhan_collection7
Farhan_collection :
[Heart eyes]I'm in love with this movie
2026-10-10 21:54:33
0
nazifabadamasi
nazifabadamasi :
next please
2026-10-10 19:50:07
0
zeeyabu4
Zainab♥️🦋 :
Ina zansamu irin qasim matawalle ne😭💔
2026-10-10 11:37:34
22
user42173126666693
hajia :
Marshall 🥰🥰🥰
2026-10-10 15:01:49
0
saudah___
سَعْدَت 🎀✨ :
Mudai team mudan ne
2026-10-10 10:32:33
4
nafeesataleeyou
pheenahAbdul :
yanxu duk irin soyayyar Nan ana aurenka fa shikenan🥲Allah sarki har na tuna yarinta na😂
2026-10-10 05:59:23
18
hussy_narh
Nova Essentials🛍️🎀 :
Dan Allah karta rabu da kassim😩
2026-10-10 05:40:46
9
gamawa2ta
Gamawa tuta🇧🇪🇧🇪 :
Ya Allah karka bani daman zaluntar yarinyar dake sona🥺.. Ya Allah kasa nazama uba kuma uwa ga duk matan da zan aura😥.. Ya Allah kamin arziƙi na kuɗi me albarka sbd banaso na aura mace ta nemi wani abu ta rasa balle har tayi kuka sbd nii 🤲🥺🥺. Ameen ya Allah 🤲💞
2026-10-10 06:59:13
15
user27356133045810
Ceey Maegareey :
Qasim xaka kashemu
2026-10-10 11:27:48
1
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Damuwa tah a siya samosa🫩
2026-10-10 00:20:40
12
itx_a.chamo
A.chamo clothing✂️✂️ :
Film din garwashi duniya ne
2026-10-10 14:42:35
2
autarh_69
@autarh69 :
Wae wannnan soyayyar zaaraba😊
2026-10-10 11:05:19
4
aishaaliyumgandi
@aisha.aliyu.m.gan :
Hmmmmmmmmmmmm soyayya oh🥹🥹🥹🥹🥹🙆
2026-10-10 06:39:01
0
zee.a.rahmane
baiwar allah 🥰 :
haka Wai soyayya takeda dadi kallo nake amma senaji kamar nice ❤️❤️❤️❤️
2026-10-10 10:35:00
3
1234abuammar
UMAR SALISU :
wowwwwww
2026-10-10 23:00:35
0
dogosbeautyparlor
dogosbeautyparlor :
wlh kaman soyayyan novel🥺🥺
2026-10-10 19:24:31
1
user95553773160657
sisha 🦋♥️🦋🌹 :
antashi kaina
2026-10-10 14:04:23
2
maijidda966
Maijidda966 :
Jama'a soyayya akwai dadi🥰🥰 Amma idan ana sonka kaima kana so🥰🥰
2026-10-10 05:45:15
6
ikiramaibrahim4
Bin Evraheem :
Anya bazan fara soyayyaba kuwa
2026-10-10 16:02:46
2
hashimimuhammadmoh
Hashimi Muhammad :
Ina zansamu irin Ma'u ne🥰
2026-10-10 00:07:30
3
saadatou9795
saadatou :
hum wata soyayar sai a tv🥺
2026-10-10 12:42:48
2
mrsshalele004
mrsshalele004 :
Nidae wllh wurin nan Antashi kaina🥰
2026-10-10 18:22:59
3
jamiluabubakarkt
jamilunjiddah🥰 :
Omo ana love a garwashi
2026-10-10 07:02:17
3
maryamerh__mm
ℳ𝒶𝓇𝓎𝒶𝓂ℯ𝓇𝒽❤️🥀 :
Inde akaraba auren kasim da ma u wlhi nadena kallon garwashi har abada 😭
2026-10-10 10:59:36
3
To see more videos from user @ahmad_hotoro, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About