@datti.mikailu: Ka shiga haɗari da ranka, shin za ka iya kai ƙara? 🤔⚖️ The legal principle Volenti non fit injuria means “to a willing person, no injury is done. Misali, idan ka shiga wasan ƙwallo, kana iya karɓar ordinary risks na wasan. Haka kuma, shiga motar wanda ka san yana driving under the influence na iya shafar claim ɗinka, but it does not automatically prevent you from suing. The circumstances matter! #fyp #viral #creatorsearchinsights #arewa__tiktok #trendingvideo

Datti Mikailu Esq
Datti Mikailu Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 10 October 2026 08:08:27 GMT
7296
768
28
14

Music

Download

Comments

kinq_jok23_5_2022
Joshua💔 :
More tackles kenan 🌚😂
2026-10-10 11:58:20
0
cinnamon_bella
BOLE & CO. SOKOTO STATE🫧 :
That was my project Topic😆😆❤️❤️
2026-10-10 08:57:04
0
mujjiglm7
Mujitafah Musa gulma :
Muna gdy barista datti
2026-10-10 09:35:44
0
a_d_darmanawa
AUWALU DAN DARMANAWA :
tambaya Kai lawyer ne
2026-10-10 08:14:10
3
aliyumhassan
Alison :
kariga kasan wannan shiyassa baka ragama opponent inmu😂
2026-10-10 09:09:59
3
adam_sheikh
Adam Muhammad Sheikh :
Toh what if idan kai bakasan driver din dan chaji ba
2026-10-10 09:44:14
2
mudis_co
Mudis'co :
Ok my lord😂
2026-10-10 08:53:32
0
s_avuvakar
ELDER :
Muna godiya barrister ☺️
2026-10-10 11:36:07
0
afarabakajr1
Idris Abdullahi Afarabaka :
Allah ya kiyaye
2026-10-10 13:40:14
0
pointigfvkq
Rabson :
har nafara tinani zandauke amatsayin lauyana kace haka gaskiya banyar daba acenza constitution
2026-10-10 13:31:53
0
yusufbello3644
Yusuf Halaah😎 :
ameen yahayyu ya qayyum
2026-10-10 14:51:15
0
hassanfilloman
Hassan Abdullahi :
🥰munga godia
2026-10-10 09:32:00
0
yarone27
Sunusi Gawuna :
okay!!! naji dadin wannan maganar taka Barrister indai a fillin Ball ne muyi komai ba komai ke nan😏😏😏😏 😂😂😂😂 a jira ni
2026-10-10 11:35:38
0
acmanbauchi
A\C MAN BAUCHI :
Esq pls me keke napep ne ya bugeni, bayan munje an min treatment a lokacin, besake dawowa ya duba ni ba, kullum kafan yana kumbura da rana da daddare sai ya sabe, daganan naje nayi x- ray sai aka tarar da karaya 4 ne a kafar, toh na rike body number na keke napep in, shin police station dan je kokuma union nasu ? Nagode barrister
2026-10-10 10:45:51
0
123ismailagaro
Dan garo :
Allah yakara basira
2026-10-10 14:08:17
0
user615461970369
GaLi Abdullahi :
Tikay 🥰🥰🥰🥰
2026-10-10 11:37:59
0
malamabba1313
ABBA :
Allah Yasa ka Da Alkhairi Barrister
2026-10-10 09:31:40
0
a_d_darmanawa
AUWALU DAN DARMANAWA :
dama duk Wanda yace kabiya AI yasan mai yayi
2026-10-10 08:13:54
0
nahudu_basiru27
nahudubasiru :
naji Darin wnnn fatawar😂
2026-10-10 14:55:09
0
iam_yusufari
GHOST☠️ :
Wanda aka karya fah wajan kilisa wani ya tureshi kan doki
2026-10-10 08:54:09
0
don_zaks001
WASU🦁 :
Ku kuma ba ance ku karya wani bane
2026-10-10 13:16:34
0
m.k.gas_zaria
M.K. Gas Zaria :
Hilin kwallo. 😂
2026-10-10 11:31:19
0
user5044837226022
naxeer knt :
😂😂😂
2026-10-10 12:09:59
0
mubaraksale228
Mubarak sale :
😂😂😂
2026-10-10 08:22:09
0
lesu08065276312
LESU :
🤣🤣🤣
2026-10-10 12:05:14
0
To see more videos from user @datti.mikailu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About