hausawa muma munada jukuna miyasa bamuyi ba haushen azabe mai zuwa kullum kuyi layi ana Baku taliya Kuna Saida jinin Yan uwanku wallahi daga maradi state in Niger Nike bakin cikin bautar da Yan uwanmu hausa people yarabil help people Hausa in Nigeria and Niger is my country yarabil alamine
2026-10-10 15:39:15
7
2king :
𝒂𝒎 𝒏𝒐𝒕 𝒉𝒂𝒖𝒔𝒂 𝒊 𝒇𝒆𝒆𝒍 𝒉𝒂𝒖𝒔𝒂 𝒎𝒚 𝒑𝒆𝒐𝒑𝒍𝒆 𝒑𝒂𝒊𝒏
2026-10-10 09:46:51
4
BIN JABAL :
wannan ba matsala ce ta hausawa ba kadai matsala ce data shafi addinin musulunci 🙏
2026-10-10 15:22:38
4
user7714145951715 :
Dama ai baiyine malamai da sarakuna da kuma shugabani duk nasune
2026-10-13 09:43:34
1
Ismalia :
walahi magana ki gaskiya ne alha yamaki albarka 👍💯
2026-10-13 10:11:16
2
ahamad Buhari :
we're
2026-10-13 05:35:09
1
Mohamed Umar :
dama. bayine. yawwa
2026-10-10 21:28:49
1
siniyoboy :
na rantse kina kishin hausa kalamanki suna burgeni