๐ Yan uwa ga addu'ar budi salla in kayi kabbara kafin ka fara Fatiha: ๐โจ
.
๐คฒ Lafazin Addu'ar: "Subhanaka Allahumma wa bihamdika, wa tabarakasmuka, wa ta'ala jadduka, wa la ilaha ghairuka."
.
๐ก Ma'anarta: Tsarki ya tabbata a gare Ka ya Allah, da godiyar Ka, Kuma albarka ta tabbata ga sunan Ka, kuma girman Ka ya madaukaka, babu abin bautawa da gaskiya sai Ka. ๐
2026-11-03 06:04:42
0
Shuaib m shu :
lapiyar ma ta kwakwalwa
2026-11-04 10:50:03
1
IB Abberh mutan4auzauโ :
ulama,u kenn masu gudun duniya
2026-10-28 09:18:26
0
Maรฎtre TIDJANI :
wannan mlm ko dan duniya๐๐๐
2026-10-30 02:55:33
0
๐bazu602๐๐๐ฆ :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-10-10 10:39:47
1
๐ฝTije๐ช boy๐ฝ :
๐๐๐
2026-10-10 10:32:33
1
MR CLEVER0๏ธโฃ0๏ธโฃ1๏ธโฃ :
๐๐๐
2026-10-10 10:23:45
1
mamman jibrin mmmmmmmmmmmmmmmm :
๐๐๐
2026-10-10 10:15:25
1
Mudassir Ahmad :
๐๐๐
2026-10-10 10:13:48
1
abdoullhy. Masana :
๐คฃ๐คฃ๐คฃ
2026-10-10 10:28:32
1
Umar Ali Faty :
๐คฃ๐คฃ๐คฃ
2026-10-10 11:01:02
1
LEGEND-๐ฆ :
๐๐๐
2026-10-10 14:32:58
1
๐bazu602๐๐๐ฆ :
๐๐๐
2026-10-10 10:39:49
1
To see more videos from user @gayu_mutanen_allah, please go to the Tikwm
homepage.