kashhhhh [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-10 19:18:56
0
ummeia2 :
ai ban dan nayi da gaskeba wlh da na fasa auren tsohon mijina Dan yanzu mun rabu acikin abokansa naga Wani Wanda nakeso😳😂 wlh haka tana faruwa bayan aurenmu sai na dau mataki tsatssaura domin nasan shedanne nace azamanmu Banda kawo abokai gida Kuma ya yarda har muka rabu baya kawo abokansa gidana hasakima tunda mukayi aura ban Kara kallon wancen abokin nasa ba
2026-10-11 06:29:45
18
Khalid's comfortline furniture :
ita ma the same challenges zata gani
2026-10-10 19:06:42
5
Malerm_Elmarzuq :
that's my current situation wallahi ya ALLAH kasa mu tsallake
2026-10-10 22:55:03
1
Abdulmajid Adam001 :
My condition right now 🥺
2026-10-10 21:29:34
1
عاشة محمد غرب ♥️🌹 :
Ay ba iya kuka dai ba harmu muma munagani masu kyau da masu kudi suttamaka barazanar soke sa ranarka 🥺
2026-10-10 17:51:22
26
UMAR BABAN MASHI :
wlh yarinyata ta farko wlh bata da kyau ko kadan kuma baka ce amman wlh ahaka nakeson abuna amman allah yafini sonta ya dauke abinsa allah yasa tana aljanna ya hayyu ya qayyum
2026-10-11 19:07:09
3
Mai kayan mata :
Wlh shaydan ne kayi kokari ka yaki zuciyarka nima saida aka samun rana na hadu da wanda yafi mijina komai kudi kyau kyawon hali Ammn Alhamdulillah bancanza raayiba
2026-10-11 10:57:44
2
EMJAY :
abokina duk lokacin da kasawa ranka ga Wanda xaka rayu da ita to kasawa ranka duk duniya ba'ayi kamanta ba kuma ba'ayi ba, to anan xaka samu koncyan hankali😊
2026-10-11 12:45:43
3
EliteBrush Painter :
wlh nikam tunda nayi engagement nadena tunanin kallon wata mace irin kallon wai me kyauce.
2026-10-11 09:24:45
3
✪SIR.MOUSA :
Kabari kawai bro Akwai tashin hankali Wallahi
2026-10-11 09:52:55
3
MIJIN HAJJIYA :
Allah ya sa mudace,kyan halin ake nema bana fuskaba
2026-10-11 12:06:14
2
Kuluwa 🥹💕 :
Mmmmmm
2026-10-10 16:30:32
1
Real Faisal :
Mu ba sabo da kyau muke aure ba sabo da cancantar wadda za mu aura muke aurenta
2026-10-11 20:03:42
0
Chef 👩🍳 huda cake and more :
Inasaeda cake a kano 🥺
2026-10-11 13:42:19
1
Asal 🇹🇩🇹🇩🇹🇩 :
To ai shikenan
2026-10-11 10:09:08
1
Abubakar Sirdeeeque :
wlh hakane
2026-10-11 11:00:39
1
♥️Real ♥️miemie ♥️🦅 :
Astagafirulla😂💔
2026-10-11 14:08:52
1
🦋🌸FULANI🌸🦋 :
😂😂Wllh Hakane
2026-10-10 20:07:54
2
@_Zahra'u :
😂😂😂😂😂muma haka muke gani
2026-10-11 07:45:14
1
muhd ibrahim🤩🤍 :
Wlh 😂😂😂
2026-10-10 21:55:04
1
abba :
wlh kaudakai nake n manta kawqii n kawo aishat dina a wqjen
2026-10-10 19:09:06
3
Habasiya bashir abdul :
ni wlh har ji nake na daina sanshi sai ina hadawa da addua
2026-10-10 20:02:11
3
To see more videos from user @mohammadkasim073, please go to the Tikwm
homepage.