@ahmadnakowaoo1meg:

ahmadnakowaoo1megudima
ahmadnakowaoo1megudima
Open In TikTok:
Region: DZ
Saturday 10 October 2026 11:42:34 GMT
214985
30715
1443
28327

Music

Download

Comments

muzmiin
Muzmiin Uthman :
Obi is the answer 🙌
2026-10-11 00:10:56
3
kibannachannels
KIBANNA 01 :
gaskiya akwai alamar tambaya 🤔
2026-10-10 17:22:51
159
smdmaje1
smd :
gaskiyane [Pray][Pray][Pray][Pray]
2026-10-10 12:50:57
1
halima.ibrahim.man
dubani :
nifa bana son tinubu Kuma wlh bana fatan atiku ya hau Mulki Amma Allah Yana tare damu insha Allah 😭😭
2026-10-10 19:38:37
184
jameelbarister02
JAMEEL 192 :
Indai hakane Gara nakoma wajen tunubu
2026-10-10 14:05:57
112
revulsioniscoming
One Voice Activist 001 :
Na kowa wannan hoton a 2017 akayi shi ka je ka bincika.
2026-10-10 12:31:36
76
reallyukzamani
reallyukzamani :
kuzabi major hamza almustapha shine mafita a nigeria kawai da iKon Allah
2026-10-10 15:37:44
64
lydfelixp
CHANEL 👑 :
Hassan said he has godfathers 😳could Atiku and shehu buba be amongst the godfathers????
2026-10-10 22:58:37
3
binkabirkhalil
Nasir Halilu Kabir :
Jikina yyi 2027 Election 🤔
2026-10-10 21:52:51
2
bintuzahra6
bintuzahra6 :
oh Allah😳 ga bayin ka Yan Nigeria Allah ka tausaya mana kayi mana zabin alkairi a 2027🤲🤲
2026-10-10 21:26:57
20
adamibrahim7735
General Ibrahim Adams :
let us check this picture is not edit? please🙏🙏 someone should help me check the picture well we should not be confused before 2027 comes
2026-10-10 19:56:21
12
user3465412329422
nuhu_vinijr :
Nina che Muhammadu rasulillahi saw
2026-10-10 18:02:08
44
ibrahimmansir215
Ibrahim Mansir :
all together???
2026-10-11 07:43:05
1
usmansuleman188
zuwa viral wahala🤗😭 :
nifa Sam atiku Bai kwanta min arai BA wlh muyi nazari da tunani da binci da tambaya kafin mu zabi mutum Amma gsky kallon tunubu nakewa atiku irin zuciyar buhari gareshi zai yaudaremu da kalaman tausayi Bana son tunubu Bana son atiku ina son major Amma bashida karfin siyasa shin wazamu zaba
2026-10-10 18:03:08
12
muhammad_mohan0
Call me, Mohan🤞 :
tinubu must stay ✊✊
2026-10-10 19:58:11
15
muhammad.yahaya5166
Muhammad Yahaya :
gaskiya ne oga wannan haka yake
2026-10-10 17:38:32
9
isihakibmayana
isihakibrahimmaya6 :
wallahi wannan shine gaba kura baya zaki Allah ya kawomana mafita
2026-10-10 13:22:16
8
user1702491558750
lukman nuhu :
yaron shine
2026-10-10 18:03:48
6
danafirica001
Dan Africa back up :
Muna bayanka
2026-10-10 13:03:47
6
user28420258455026
Shuaib mahamud :
mufa hausawa zallah in shallah zamu nasarah megida
2026-10-10 13:19:37
18
abdul_kane4
Abdul_kane :
hmmm lallai kunsamu matsala a najeriya shehu buba yana siyasa Atiku yana siyasa miye abun mamaki a ciki inama ace hoton Atiku kuka gani shida bello Turkish ko kuma kachallah yalo sannan zamu zarge shi
2026-10-10 12:05:10
6
mainasara049
Mai Nasara :
wllh hakane
2026-10-10 12:59:27
6
asdansoja
asdansoja :
ni wallahi ko million nawa za,abani bazan zabi atiku ba da tinubu
2026-10-10 12:56:44
9
ibrahimfine1
Ibrahim,manager :
duk yan bauchi sun sani atiku mai gidan shehu buba ne tin 2015
2026-10-10 16:24:46
13
yusha_u_yahaya3
really yushauyahaya 🇳🇬👑👑 :
wannan gaskiya ne nakowa kurinka binciko gaskiya
2026-10-10 12:28:26
6
To see more videos from user @ahmadnakowaoo1meg, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About