zanyi addua kowa yace ameen wadda bata da aure allah yabata miji nagari irin wanna wadda yake da mijisa allah yakara musu soyya da kauna mai albarka 🥰🥰
2026-10-10 18:19:15
62
Aminatou Luxe gift Packages🎁 :
🌹 gaskiya yakamata mu hada mata kudi gaskiya 😂
2026-10-10 12:27:03
29
✧・゚: ✧・゚:Silent Mento r:✧:・゚✧ :
The most amazing thing about this episode is written in the allo that is what makes me to be proud of the series more basira keep it on wish you all the best
2026-10-10 12:35:15
8
Yerima somboyze Rabi :
ita kulum Anna sungume de ita🥰🥰
2026-10-10 13:02:39
7
Garzalaty fharuq 💦🌺🇨🇮🇳🇬 :
Antie zee gani fah 🥰nina riga yan class gani 😂
2026-10-10 12:25:36
9
Oum_Ameer_Collections💙SNG🔷 :
Allah sarki nusur dan Allah kar wani abu yasa meta pls mungode sosai Allah yakara basira
2026-10-10 12:28:10
13
alimatousalle :
mahcha allah allah y'a kahra bassira
2026-10-10 21:44:45
3
S fulani ♥️ :
Karki sake ki auri wanda bazai iya dagakiba
kaima duk runtsi ka auri wacce zaka iya dagawa
shawara 👌👌
2026-10-11 10:14:35
1
ŠMÄŘṬ ĤÄƳÐĄŔ💥🦋 :
Turanan Dana fara ganin wanan shirin ban taba wuce waba
ALLAH YAKA BASIRA DA FIKIRA
2026-10-10 13:10:49
7
matan hubby :
dan Allah aunty zeze kiyihakuri kidai na sama na maciji a cikin shirin lnnagan shi banajin dadi kuma yana dawomin pls 🙏
2026-10-11 15:57:58
0
Nafeesat sale ado :
dan allah yaushe xakici gaba dayi mana posting na yar fulanin can d akafara pls
2026-10-11 09:22:16
1
Nana Mariam :
Masha Allah
2026-10-10 16:55:28
2
Mus'abulkhair Musa Abdullahi :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🥺
2026-10-10 21:51:57
2
Zuwairiyah Umar :
Allah yakara basiri sis 😍😍
2026-10-10 12:19:01
5
DR RUKAYYA :
ma sha allah allah ya kara basira
2026-10-10 16:28:44
1
hauwauabubakar308 :
muna gdy 🙏 Allah ya qara basira sis, tofa jama,ar tsuburin hamal yadai🤔
2026-10-10 14:09:11
2
user9541695952015 :
next
2026-10-10 15:01:13
2
Nana la charmante 💓💓💓 :
la suie
2026-10-10 21:45:55
2
Salfatt_Collections :
wannan irin karatu hk ai dole mah mutum yagane ai
2026-10-10 20:10:30
2
Mariya atete :
Sister pls kinuna karfin addu'a yafi karfin boka
2026-10-10 13:28:54
3
shafi :
aunty zee kina sani farin ciki
2026-10-10 14:25:50
3
Ummierhterh❤️🦋✨ :
Antashi kaina 😍 👌 💞
2026-10-11 00:12:16
3
Introvert 📌 :
Shide baya gajiya da rarumar matar sa sam 😁
2026-10-10 12:45:21
4
maman de salma 😘🥰 :
nagode siste kiyi tagging dina marci beaucoup ma chérie 🥰