@al_ameen_ceo: Yadda zaka hana mutane su gane kana online a WhatsApp! #WhatsAppTips #WhatsAppPrivacy #HideOnlineStatus #HausaTech #TechTips

Alameen Altech
Alameen Altech
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 10 October 2026 13:13:53 GMT
176309
13424
220
386

Music

Download

Comments

alfaarh
H.a.y.d.a.rr 🕊️ :
To prove what point exactly?
2026-10-10 22:06:41
0
kahdija.mahamane
Mrs cheffou :
Please iPhone
2026-10-10 18:32:13
0
drkmshi2020
H@psertou :
wnn wahala ne ayy in ka tura sako bazai tafi ba sai kaje ka bude
2026-10-10 19:40:34
15
official_el_malik_001
ABDULMALIK MUHAMMAD :
in disconnect fah
2026-10-10 19:39:34
0
hambali081
DAN HAJIYA 001 :
dan Allah ya zangane budurwata idan tana online Bana ganinta Kuma idan taduba sakona bagani
2026-10-10 14:08:48
7
squares17
Skboii🥶🦅 :
Wannan wahalan yan android ne sukeyi
2026-10-10 22:51:25
0
sani.ajeeboo
SANI AJEEBO :
Ga Abunda Bawa Yake Chewa Fah, Zaiyi Kuwa?
2026-10-10 18:50:46
5
realwalinjo
𝓡𝓮@𝓛 𝔀@𝓵𝓲𝓷𝓳𝓸.  🇴🇲 :
Idan kuma Aka kiraka fah !
2026-10-11 04:20:03
0
rukkss123
Rukkss 🎀🌹 :
I phone bayayi amma ko
2026-10-10 20:38:23
1
lokaci.ne059
Lokaci ne :
please ya ake rufe idan mutun yayi status baya sauka ayarka kuma idan ya turoma photo baya sauka awayarka direct
2026-10-10 13:58:45
2
vogue.by.jannah
Vogue by jannah ⫷⭕❥⫸ :
Muna godiya
2026-10-10 18:53:20
1
sellebrity5
SELLE:BRITY V.O.A . :
dan allh nawa anbaya yana aiki Amma yanzu yadena aiki narufe chine ya ake budewa please 🙏🥹
2026-10-11 03:00:28
0
bilyaminahmed
bilyaminahmed702 :
pls abokina zaka iya zabar number? Kuma in kasa ya zakai wajan fita !?
2026-10-10 15:16:21
0
asimama582
asi mama 🥰💘💗💗 :
ne bbu ammah ya zanyi
2026-10-10 14:55:39
2
call.me.dan.borno
💥💥Call Me Dan Borno👈👈 :
na Facebook fah
2026-10-10 17:29:29
0
ibrahim.lawal.kt1
Ibrahim Lawal K T 1 :
okay Ko nayi reply, indai saƙona ba zai to Abar shi kawai
2026-10-10 16:24:56
1
sumar.ng1
sumar.ng1 :
Na iPhone fa
2026-10-11 10:17:05
0
faisal.nht0
Ŷøǔñğ çǒmǎņďèř :
Nawa yaki
2026-10-11 10:36:54
0
user9610536268255
kadija Yar auta🥰🥰 :
dan uwa mesa nawa bayayi
2026-10-10 18:43:19
0
lawansamaila376
King Ameer :
ok
2026-10-11 07:48:13
0
kabirugada1
Kabiru Usman Gada :
ana ganin mutun KO Yana online!?
2026-10-11 17:45:43
0
joiriah0
zuwaria 🫂 :
Masha allah
2026-10-11 02:59:31
0
abbasdjibril
usmanudk :
2026-10-11 19:20:49
0
hassanisah0022
HASSAN 002🤍🦍 :
Naga iPhone baya yi
2026-10-11 13:07:42
0
baggyy198764
King_-_Baggyy 🏰🫅🏰 :
🤔to in mutum daya ne kadai baka so yagani fa ?
2026-10-11 08:33:15
0
To see more videos from user @al_ameen_ceo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About