@abba_bloger: Seyi Tinubu ya ƙi gaisawa da Bashir Ahmad, tsohon mai taimaka wa marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta. Wasu na cewa Bashir Ahmad ya wulakanta kansa, ganin yadda ake ci gaba da k@sh€ mutane a Arewa, amma shi yana goyon bayan mutanen daba sa kula da halin da talakawa ke ciki. 👀💔 Me kuke tunani game da wannan lamari? follow backup account @abba_bloger_2 #AbbaBlogger #SeyiTinubu #BashirAhmad #NorthernNigeria #NigeriaNews
e go reach the remain shouting bola on your mandate
2026-10-10 16:11:40
0
YAMA KABU :
the money don't finish.[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-10 22:43:50
0
yazed :
kowa yahau motar kwadayi
2026-10-10 14:28:21
8
Sultan :
Masha Allah very good
2026-10-10 15:33:35
0
THREE27✅ :
Table has turn...😂😂😂
2026-10-10 17:08:33
0
scoliosis warrior nigeria :
Ahmed didn't give hand ,make him first give Ahmad hand Una to dey like talk
2026-10-10 20:01:09
0
hassanmikail805 :
who's the bashir please
2026-10-10 15:11:02
0
Alhaji 180 :
Good for him
2026-10-10 14:06:35
1
jabirsalis :
hahhh Allah ya kara
2026-10-10 14:31:19
2
Abdallah👑 :
what a shame 😡
2026-10-10 15:41:59
0
Burhaan__ 🇳🇬 🇪🇬 :
To sai me
2026-10-10 15:10:30
0
raamils :
But wait ooo? Why are they all bowing? Wallahi ni kam koh Baban nasa I won’t bow for. Like why???
2026-10-10 17:24:51
0
MUSTAPHA :
Lokaci
2026-10-10 15:51:39
0
Aminu M Abbas :
Allah yakara
2026-10-10 15:08:41
0
Ishak_safana :
Kash amma banji dadin wannan wulakanci ba haba Honourable sai fa ka nema ma kanka mutumci zakayi mutumci.
2026-10-10 13:39:29
1
Mr. P :
It is rather unfortunate and disgraceful that you would be snubbed by the son of the President, a person you have steadfastly supported and admired, despite your people being among those most affected by the challenges of this administration.
2026-10-10 14:08:08
2
👤𝘼𝙢𝙞𝙣𝙪 𝙆𝙖𝙣𝙤🇳🇬 :
Ya tsallakeshi wlh
2026-10-10 16:55:17
0
Abbakar_Salisu_Kazaure :
@Bashir Ahmad, OON amma yallabai AI suka saka ya gyara wannan footage din
2026-10-10 13:51:03
2
Naz J Mah645 :
😂😂😂
2026-10-10 15:39:30
0
jiddah💕 :
🥰🥰🥰
2026-10-10 15:33:54
0
Sulaiman Lawan :
🤣🤣🤣
2026-10-10 14:06:02
0
HON ALEEYOU.•🗼 :
🤣
2026-10-10 15:16:11
0
hon_musa_zakari :
😂
2026-10-10 17:28:59
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.