I thought it was only me 😂😂 so Ashe I have Partners.
2026-10-11 06:03:19
0
maijidda4158 :
wllh na dauka ni kadaice Ashe munada yawa😂🤣🤣
2026-10-10 18:59:02
132
~~🌸 :
Cewa nake tsaya hajiya film zan tura miki😂😂
2026-10-10 16:30:29
58
R❤️✨ :
😹😹😹😹 wuni nake ina duba text message
2026-10-11 09:34:25
0
Juweey40 :
Ko kuma Ki siya data sai kinzo ma kanki transfer suce Wai you can’t share dis bundle brooo😭😭😭😂😂😂
2026-10-11 16:12:45
1
ZAINABU :
Ni kuma mijina nake ma haka😂😂😂
2026-10-11 08:46:32
12
I am ETSU 👑 :
just call my name, stop going through the corners 😅
2026-10-10 18:41:01
1
nothingme940 :
It happened to me with my dad I handed him the phone and boom he got notified 😂😂 Yace Wannan ai sata neh
2026-10-11 07:53:36
1
madeenat52 :
Kati ayy da sauki ni kudi nacire UBA sukake turamin ayy wlh cire sim nata nayi awayan nabuyar daga baya nazu namayar naga suntura nagoge dagaranan bansakeba 😂😂😂😂
2026-10-11 10:59:27
3
꧁☬ G HARUN ☬꧂ :
Wlh nikam bankin mama garanty ne sharp 😂😂😂😂😂
2026-10-10 23:25:41
8
💗🩷miemie🩷💗 :
Wlhy mamana saida ta kamani bank din taje gaba daya tace ana kwashe mata kudi aka duba history aka dauko number na akace ga me kwashe miki kudinan ai ranar na Kamu da yawan jini ba duka ba zagi amma yawan jini ya kamani😂😂😂😂
2026-10-10 23:44:19
9
Sparkle_ Spell Jewelry ✨️💎 :
Hmmmmmm
2026-10-10 18:06:08
0
Teemerh ♥️ :
ni Kani na nake ma haka wllh Kuma in na tambaye shi Yana bani Amma sai naji nauyin tambayar kawai na sato 🤣🤣
2026-10-11 15:53:45
0
Yarinyar Goggo Daada💐🌺🦋🌝 :
Wayyo Allah harna tuna idan nacire na goge haka zatazo tagani idan taje cire kudi ta rinka Jan Allah ya isa Nikuma ince Haba mommy Banda Allah ya isa Kirinka musu addu’a zasu daina 😫😂💔 har pa bank na taba rakata taje complain wai Ana cire mata kudi kuma wlhy nayi shiru mukaje muka gama Shan wahala muka dawo na sake saka card😭😭😭😂💔
2026-10-11 17:55:47
0
U.M yakasai :
wlh na taba daukar wayar yayata na shiga opay zan sayi daya na manta ban canza number ba na siya mata maimakon ni😂🤣