Gaskiya yan Arewa da sauran mu A cigaba 🥺 Ace dan uwanmu yana Abun arziki bazamuje mu nunamasa goyon baya ba
2026-10-10 18:21:15
188
@Thesplashhub :
Gsky yyi shegen qoqari😂
Allah yaqara lpy
2026-10-11 08:53:16
0
Meerahfit_cooks :
Where can we watch it ? Ko ya gama
2026-10-10 18:38:59
28
Xeemama😍😘 :
Wish him best of luck, he’s very strong
2026-10-10 22:21:07
3
Nana💫 :
Ya labarin sallah Abdulqadir
2026-10-10 20:06:46
10
scentzone.ng :
Allah ya baka sa’a❤️
2026-10-10 16:37:21
46
fulanee05 :
Tsabar iskanci kalli wajen babu mutane musamman tailors ai yakamata kucika wajen kuyi support nasa ba kusan cewa ganin jamaa da kuma nuna masa support zaisa yaji karsashi kuma bazai sareba, bazai gajiya da wuri ba. Allah yabaka nasara
2026-10-11 07:28:32
3
aysherh_delica :
Idan ya gama a siya mishi cake a wurina
2026-10-10 16:36:33
12
Jameel Excellency :
Wish him success in all endeavors🙏
2026-10-10 17:16:52
0
Zaynab✨🦋 :
Masha Allah we're proud of you,Allah ya bada sa'a,bring that award home brother
2026-10-10 20:12:04
2
khairatiee :
go go wishing you Best of luck
2026-10-10 17:14:39
2
imperialdiamondscentsbackup :
Allah shi bashi sa'a[Heartwarming]
2026-10-10 17:00:36
1
💎 Hauwa :
Go Guy, we’re rooting for you😍👏
2026-10-10 21:33:31
1
FATEEMA❤️🌹 :
To kuma ya batun sallah
2026-10-10 17:24:21
1
Aunty hajjo :
me yake dinkawa?
2026-10-10 16:28:30
1
Majida :
Ina fata ana bashi dama Yana sallah
2026-10-10 19:51:13
2
𝑺_𝑴_𝑷𝑹𝑰𝑵𝑻𝑺_𝑵𝑮 :
up account
2026-10-10 21:41:58
2
AbayabyMaryama :
mutum zai iya kai dinkinsa??
2026-10-10 18:36:10
1
kulsum fashion designer ⭐✂️. :
A ajiye mana location
2026-10-10 19:45:20
0
khadijahschoice_jewelry& more :
Yawwa yanzu naji magana ana duba lapiyarsa kuma yana sallar sa toh Allah ya bashi sa’a
2026-10-11 00:43:36
1
alinteacherdtm :
wai abunda nike so inji set nawa ake so yayi cikin wannan awowin
2026-10-11 05:42:07
2
Sa Diq :
ashe yana sallah toh da sauƙi
2026-10-10 18:12:32
0
maryamah :
Allah ya taimaka Dan uwa👍
2026-10-10 21:43:37
1
MK_Luxury_Bags :
Ai gara da Kuka daukar musu gurin sallah
2026-10-10 18:42:30
1
NovaPrimePoultryHub :
Allah ya baka nasara ya maka tsari da basir
2026-10-10 19:55:41
1
To see more videos from user @the_bridesroom, please go to the Tikwm
homepage.