@dr_imamu_ghazali2022: San nan kuma Don Allah kada kayiwa kaddarar wani Dariya ko kuma mummunar fahimta Allah shi ya tsara ma kowa yanda rayuwar sa zata kasance Allah muna kara godia da ni’imar ka a garemu🙏

dr_imamu_ghazali2022
dr_imamu_ghazali2022
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 10 October 2026 15:46:59 GMT
153967
10143
192
1112

Music

Download

Comments

sabeerah11
Sabeerah moni :
Wai me akeyi a Libyan nan ne?
2026-10-10 20:11:17
78
bielbiesdh001
Bielbiesdh :
inna lillahi wa inna ilayhi raji un 🥹🥹😭😭
2026-10-10 20:15:06
0
sulaimandanbaba6
Sulaiman Danbaba :
Kumani haryanxu banga wanda yadawo da arziki ba wlh
2026-10-10 22:24:00
2
matarkf
chubbygurl 💞💞 :
Allah kadai yasan ina kanina yake shima yana hanyar nan yana raye ko a a Allah ne yasani
2026-10-10 20:15:37
21
user4968184265116
hajiya Fatima :
Dan Allah kabude nadauka inturama yayana yagani da idonsa saboda yanasoyaje libiya anhanashi yakiji
2026-10-10 18:01:28
22
abbanaffan873
ABB@N AFFAN :
Allah yasa Ai ne
2026-10-10 22:01:26
0
danaljana04
abin al ajabi :
wanna wai kamar ...nake gani ko
2026-10-10 20:57:10
12
usama0177
Usama Dahiru :
yanzu .Duka Gawace a haka
2026-10-10 21:40:00
4
autarshi2
Autarshi💯❤️🥰 :
Wayyo Allah harda brezia 😳🥹
2026-10-10 20:56:32
4
yar_malam40
Zuwaira Muhammad :
Allah Sarki ga su brexian mata da Qasusuwa abun ba dadi Allah shi kyauta
2026-10-10 22:45:52
2
great_muhd
great muhd :
wai nikadai naga breziyya ne
2026-10-10 21:36:33
3
yusha6671
Yusha JOS :
innalillahi wainnailaihir rajiun
2026-10-10 20:15:55
3
khadijamuhammedadamu
khadeeja 🦚👥️♥️ :
Wai a haka wata tace inje bata San son kudina na kafin in mutu ne tunda in na mutu me zanyi da kudi😂
2026-10-10 21:53:21
2
husnatee.1
🌬️MATAR🌬️MANYA🇳🇬🇨🇫🇱🇾💥 :
Libya 🇱🇾 wane yaro Wanda suka rasu Allah yasa sunhuta mukuma Allah yasa muchika da Imani ya Allah kamaidamu gida lpa 🤲
2026-10-10 22:15:57
2
mrmzkaka
kaka Muazu 💫🔥 :
Allah yasa mudace
2026-10-10 19:29:36
0
ammin.yusrah
AMMIN YUSRAH :
wlh tallahi ko yanke talauci ake samowa wlh na hakura
2026-10-10 19:27:09
10
amyrahmodest
Amyrah veils and more :
Ynz nann tsakaninka da allah mutane ne suka mutu har suka zama haka🥹🥹
2026-10-10 22:15:26
0
msgallah123
mubarak-01 :
shin ita libiya ta na da abinda ta fi kasata Nigeria da har zan tari wannan kasadar akan abinda banda guarantee ko jagora ko ilimi akansa. Allah shi kyauta kuma Allah ya kawo mana mafita matasan kasata.🤲
2026-10-10 21:34:45
0
m.a.h.global
M.A.H GLOBAL CONCEPT CEMENT DP :
Allah ya kiyaye gaba 🤲🙏
2026-10-10 18:35:09
2
yahaya_dikko
YD_Investment :
More videos please
2026-10-10 17:32:02
3
stanley.boy34
JAFAR JIBRIN Adam 🦹 :
Allah yarufana asiri
2026-10-10 15:52:17
1
user19941933473301
@bdullahi @B :
Allah sarki abokina Muhammad Shima a hk yamutu
2026-10-10 19:28:02
3
shirwa_85_soja
Shirwa_85_soja🦅🦅 :
Wai nikam me suke samu a kasar neh ?
2026-10-10 18:32:32
2
dan.mama0671
mai iloka Dan mm :
wai yanzu Dan Allah duk Dan adam ne anan yallah
2026-10-10 18:50:42
2
real.munirat24
Real Munirat24 :
yo ko xan mutu da talauci ai gwara in mutu a gaban iyayena ko cin Naman jikin mu xamuyi don talauci Allah daii y tsaremu da talauci
2026-10-10 20:00:53
2
To see more videos from user @dr_imamu_ghazali2022, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About