Wlhi waka Ala ce sila.badon haka ba da bamusan isa pilot ba.Allah ya kara zakin murya Alan waka 🥰
2026-10-11 00:08:41
38
zahrahussein :
Don Allah Meye sunan waqar nan pls
2026-10-10 18:14:11
42
ssyy umma sadik :
my love 💕 baba Isa pilot 🥰
2026-10-11 09:22:32
0
Umar bello dankasuwa :
gaskiya Kano duniyane, wlh babu garin da nake sha'wa kamam Kano, kuna burgeni feyeda tsammani
2026-10-10 20:31:04
42
DAN BABUR HWL 001 :
Inna son hulan ISA pilot
2026-10-11 08:06:50
0
Youcda🇳🇪🙏🏾☠️AES🇳🇪 :
Merciallahvive❤️❤️❤️nigerasw❤️❤️🥰
2026-10-11 12:57:59
0
meenat :
our love
2026-10-11 12:00:44
0
AL-GAMAWY :
Karfi da yaji Ala ya samun shaukin ganin Mutuminnan
2026-10-10 22:51:11
15
Lady_khadeey :
babban burina na hadu da bawan Allah nan gashi a bauchi nake
2026-10-10 19:17:49
12
Wadashams87 :
kaichoooo, Isah Dan maryama[Pray][Pray][Pray]
2026-10-10 18:32:23
1
SEAMAN 💫💥 :
Dan Allah yaya sunan wnn wakar
2026-10-11 07:52:11
4
yusuf Adamu kaila kwarko :
I follow you because of Isa pilot
2026-10-10 21:50:01
0
baballiyaaminu :
wlh idan ba ai wasa ba Isa Pilot zai daukewa Aminu taurarunsa
2026-10-11 04:03:06
5
LegendBee :
Ni fah Bansan Dalilin da yasa nakejin Inson wannan Bawan Allah ba Isa Pilot 😍✌️😅
2026-10-10 18:06:14
20
stilldeeqcertextiles :
Ni hular che ta burge ni Wallhi [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-10 18:59:09
6
m sunnah :
Wlh Allah ne yasaka mana soyayyarsa azuciyarmu 😭😭😭 ina kaunarsa 💯
2026-10-10 19:44:53
10
Abu Al,ameen :
Kawai sai murmushi naketayi wllh
Gaskiya isa pilot Yana burgeni
2026-10-10 19:30:00
1
🇮🇳🇳🇪🇳🇬@كمال أحمد :
Wato man sagir shi sarki Aminu ado duk Kayan yaki da masarauta ke bukata ya mallakesu. Ga baba isa pilot ga Kuma baba sarkin dawaki ni dan sokoto ne Amma Wallahi ina kaunar wadannan mutanen saboda Allah
2026-10-11 09:33:01
4
🦋💜🌹❤️فلمة بكر صديق :
Wlhi Inasonsa matika 😭🙏 Dan Allah kutayani da Addu'a
2026-10-10 19:57:52
2
momyzeey1 :
inazan samu irin hular Isa pilot
2026-10-11 08:26:39
2
Muhammad Abdullahi Adam :
Allah Sarki Talakawan Nigeria Allah Ya Baku lafiya
2026-10-11 13:13:19
1
Daughter Murjanatu🥀📝❤️✅️ :
Sai da kai my love
2026-10-10 19:35:17
3
gwanisalihumubi :
wallahi wannan ikon allah ne
2026-10-10 20:05:02
2
To see more videos from user @danussy_goodboy, please go to the Tikwm
homepage.