@abba_bloger: KALLI WANI ƊAN APC DAGA KANO! 😳 Wani ɗan jam’iyyar APC daga Kano ya bayyana cewa daga ranar 9 ga Oktoba, 2026, ya fice daga jam’iyyar, yana mai cewa: “Babu abin da nake samu sai kallon mutumin banza daga al’umma.” Ya kuma bayyana goyon bayansa ga kiraye-kirayen “Tinubu Must Go” da “Abba Gida-Gida Must Go. follow backup account @abba_bloger_2 #ABBA_BLOGGER #APC #TinubuMustGo #AbbaGidaGida #KanoPolitics
ABBA_BLOGER
Region: NG
Saturday 10 October 2026 17:05:28 GMT
Music
Download
Comments
PRINCE.KABEER.BACKUP :
Send me my account katuramin wani Abu 😳😂
2026-10-10 18:25:20
3
A A BABA :
As from his speech of them call him and give hundred thousand naira to him shikenan daman mafitar sa yake dubawa
2026-10-10 20:57:00
0
SMALL CHOPS IN GOMBE :
Gaba daya bamu da alqibla a kasar nan 😂😅
Gombawa nidai damuwa ta ku sayi donut da samosa🥺🥰
2026-10-10 19:36:56
4
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa🥺😩
2026-10-10 20:56:08
4
jrprince617 :
2026-10-10 17:28:24
3
user9117509504826 :
Wlh
2026-10-10 19:45:55
1
AbubakarSaidu4276 :
2026-10-10 18:29:00
2
Abban-Fati :
F 1
2026-10-10 18:03:07
1
Maman Aishal🥰💝💯 :
2026-10-10 19:29:53
1
Perfume and Textile Outlet :
2026-10-10 18:44:15
1
MAI SON ANNABI :
inshallah
2026-10-10 22:37:47
0
amrish :
👍
2026-10-10 18:34:06
1
I B :
😂😂😂😂😂😂😂
2026-10-10 17:28:42
1
ASSIDEEQ :
Wannan gasky kafin qosai ya gagareka
2026-10-10 18:47:38
2
🐝berh fabrics and more :
yaji wuta🤣
2026-10-10 18:16:10
1
𝔸𝕞𝕚𝕟𝕦𝕞𝕦𝕒𝕫𝕦 :
gbam ✅
2026-10-10 21:46:06
0
Jannahtu :
Ya karba wutaaa wlh😂🤌
2026-10-10 23:35:02
0
Ïsmæl Îßrâhéèm :
mekikeyi
2026-10-10 21:54:00
0
Green 💚🦅 :
NA BARTA KO KWANDALA BANA SAMU 😂💔
2026-10-10 20:05:13
0
musaalasan43 :
wllh dukranar daakarife tiktok sainafi kuwabakinciki
2026-10-10 19:14:25
0
Sophiia :
2026-10-10 22:47:48
0
baban junior :
😂😂😂😂😂
2026-10-10 19:30:16
1
Manjo :
😂😂😂
2026-10-10 19:51:28
1
Sasa :
😂😂
2026-10-10 18:58:14
1
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.