ya biya half payment kafin ka tura masa kayan
He have to pay half
2026-10-10 21:34:38
1
Khalid(GENTLE) :
Ai ni dnayi pay on delivery gwanda na haqura da cinikin.
2026-10-10 20:54:50
1
AMT^ TEXTILES 🇳🇬✂️✂️ :
I ni banga ma dalilin da Zan turawa mutum Kaya bai samin kudi ba tabb,Allah ya karemu
2026-10-10 21:39:16
0
👑👌JAKADAH TEXTILE 👌👑 :
Wlh kuma Ayi magana Akan Driver watu Diribubi ma sabuda suna bamu matsala waja kasuwan chimmu 🙏
2026-10-10 21:45:45
0
so Mai sonka :
haka yake abokina
2026-10-10 21:14:59
0
Abdulfatah Curtains & Interior :
haka ne
2026-10-10 21:40:23
0
Yusif smart textile kano :
wallahi hamza nima Anyimin haka kayana 144k amma yagudu bayan yakarbi kayana
2026-10-10 21:12:08
0
JAZZY GENERAL ENTERPRISE :
gaskiya ne wann wlhi
2026-10-10 21:02:02
0
#s abdu fashion empire :
tabbas hakane
2026-10-10 21:09:18
0
𝐑𝐞𝐥𝐚𝐭𝐚𝐛𝐥𝐞 𝐒𝐢𝐬 🌸 :
Allah dae yasa mudace
2026-10-10 21:08:36
0
DARUSSALAM MULTI TRADE :
bbu dalilin tura kaya ba tare da ya tura kudi ba domin kasuwanci ai ba wasa bane ba kuma shiririta bane idan yanaso ya siya ya saka kudi akasin haka kuma a hakura Allah zai kawo mai siya fakat
2026-10-10 21:10:48
0
Aihak :
Wnn gaskiya neh
2026-10-10 19:10:01
0
⚔️ abbk_backup01_🦎 :
Hakane bros Allah yasaka da alheri
2026-10-10 19:07:53
0
abbatee112 :
Pay on delivery ? A Nigeria din ! Tab
2026-10-10 21:21:11
0
JAZZY GENERAL ENTERPRISE :
muma fa munada musu damfara dayawa suma aja musu kunne da yaww bama yan kano bane
2026-10-10 21:02:40
0
UFL_🀄️🎴 :
Well outspoken but is so risky and is defamation. photo with negative statements, especially if it leads to others contacting or harassing the person, can be treated as harassment or intimidation in some places. moreover it can violate privacy or personality-rights laws in many jurisdictions
2026-10-10 20:49:16
0
faisalshuaibu116 :
sometimes yawan nacin son se anyi ciniki ne yake kawo haka Amma ka Riker kayanka kayi hakuri ka rike kayanka za'azo a baka kudinka a siya
2026-10-10 21:42:45
0
M.D NASARA DAGA ALLAH TEX :
❤️❤️❤️
2026-10-10 19:14:13
0
To see more videos from user @mbfabric, please go to the Tikwm
homepage.