@alhamdul934: DARBEJIYA MAGANI CE? GA ABIN DA ALBANI YA FADA!🎙️ 🤲 Allah Ya jiƙan Malam Albani Zariya, Ya gafarta masa, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya Aljannatul Firdaus ce makomarsa. Amin Ya Rabbal Alamin. #AlbaniZariya #Darbejiya #AllahYajiƙansa #AhlusSunnah #NouraAssalafy