@nurserydropout0: Shin har yanzu ana samun ubangida irin wannan mai matukar zargi da zalintar na kasa dashi.#arewa__tiktok #arewa #viral #nurserydropout0

Little Respect
Little Respect
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 10 October 2026 20:18:22 GMT
219036
24272
529
873

Music

Download

Comments

a.bakori
A.bakori :
Gaskiya kamar babu su sosai
2026-10-10 21:57:27
14
youthleader123
Youthleader :
1st law "never outshine the master"
2026-10-11 08:13:54
5
shamsufari
Shamsu fari :
akwai wlh Nima nawa haka yake wlh
2026-10-11 04:42:54
28
akatruthful
Aka Truthful :
Sunan film din please
2026-10-12 06:44:32
3
nasiru4349
Naasii boii :
wallahi akwai da yawa nima kusan haka muki dasu saide mu yarar zamani bama hankuri saimun rama Koda kadan neh Allah sa mudace Ameen
2026-10-13 09:53:29
7
alafasy97
Al’afasy :
Ya Allah duk wani yaron shago Allah ya azurtashi da mallakar nashi… amma wlhi mu yaran shago muna ganin abubuwa a wajen wasu iyayen gidan
2026-10-11 18:44:53
6
ameeynour.m.babuje
☪️ A M I N U L L A H✅ 🕋🕋 :
Ya sunan wannan film
2026-10-10 22:16:59
5
abulondon387339
ABU LONDON :
Wlh akwai nima nasha wahala a wajan shi
2026-10-11 09:59:22
5
dan..mama03
dan..mama03 :
Wlh suma adda yawa
2026-10-11 12:42:27
2
mbnaussu1
Sir MB NAUSSU 🇳🇬 :
😭😭😭😭 ku kunama iya magana Amman wani abu sai gaban Allah
2026-10-11 12:39:10
6
youngge54
young gee ☠️ :
wlh harka tunamin dawani mai gidana lokacin ina tare da shi ko kaya yaga na canja sai ya tambaye wai wazan burge amma yanzu Alhmdllh Bama tare da shi
2026-10-13 12:21:02
1
user3001056098242m
yara :
Allah yasa mu dace
2026-10-11 09:58:46
3
kingsmart162
KING 🤴 SMART :
WLH AKWAI SOSAI MA
2026-10-13 09:10:26
2
aakhalifasmallinvestment
AA KHALIFA SMALL INVESTMENT :
wlh nasan wan akasuwar mu
2026-10-11 10:13:04
3
realusamagoma001
Real Usama Goma :
har yau
2026-10-12 09:34:10
1
zamaniyyatextiles01
Ahmad nafiu auwal :
wlh ana samu
2026-10-12 07:55:56
1
talbamaitasagownsandmore
TALBA MAITASA GOWNS AND MORE :
Bjjjjjjjjkj
2026-10-11 23:35:31
1
abbaty.dan.inna
Abbaty dan inna :
Astaqfirullah 😂💔
2026-10-12 07:30:56
1
l.ladan004
ISMAIL MUHAMMAD LADAN :
na ranste d Allah akwai, ni lemo Fanta Yagani ahannu na kuma kyauta aka ban, duk wani tallafi ya ciremin shi amma ni be kore ni ba😅
2026-10-11 06:53:30
4
sufyan.ibrahim5
Sufyan Ibrahim :
Kano ne ko
2026-10-11 13:44:59
3
areleeyounew
『𝓐𝓡𝓔𝓛𝓔𝓔𝓨𝓞𝓤 𝓐𝓣𝓐』 :
Wllh akwai but mu gsky Al HAMDLLH sai gdy🙏
2026-10-11 09:29:23
3
abdallahidi0
abdallahi oumarou :
0
2026-10-11 00:15:12
1
drdeen1990
Shehi Lab :
Irin wnnan yafaru agarinmu wllhi
2026-10-11 10:38:06
2
yahaya.hafizu5
Yahaya Hafizu :
😂😂😂😂
2026-10-11 11:12:37
1
ameenu.mx1
Ameenu mx :
gaskiya ana samunsu sai dai allah ya sa kawai mu dace[Pray][Pray]
2026-10-12 19:16:13
1
To see more videos from user @nurserydropout0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About