😭😭😭😭😭wlh kuwa ni daga wajen uban har wajen uwar dik ba su da amfani🥹🥹🥹Allah ya jikan iyaye mu😭😭😭😭💔💔💔💔
2026-10-11 02:13:57
117
Yaraunty🥰 :
Wata magana guda daya ta gsky mai zafi
2026-10-11 06:48:16
33
Khadija Mahmoud :
tun Yana Raye ma ana banbancewa
2026-10-11 04:34:59
67
jannatu :
Ya rabbi ya jikan iyayenmu 🥺
2026-10-11 11:11:00
2
Nashago Enterprises 🧺 :
Gsky Akwai gyara a maganar ka Wasu za kace baduka aka zama daya bah ni wllh abinda Kanin babanmu zai min wllh baban mu bazai min bah
2026-10-11 06:56:49
28
Haleemah Idrees :
Ni kam wan mijina ya nuna mana shi uba ne na kowa wlh, tunda babban wan su ya rasu shiya aurar da yayan sa mata biyu, ya musu duk abinda uba yake yi, ya dauko ƙananan yara ta maza kuma shi yayi sponsoring karatun sauran, kanwar sa mijinta ma ya rasu ya dauko kana nan ƴaƴanta biyu manyan kuma yana sponsoring education nasu, Allah ya biya shi da gida a Aljannah ya kuma biya masa bukatun sa na duniya da lahira.
2026-10-11 10:23:22
8
Hassan muhammat :
wannan gaskiya ne Amma ni nawa kanin uban alhmdllh wlh a yanzu ma shine jigo adangin Kuma Yana temakawa sosai
2026-10-11 03:56:15
21
GAMEZEE𖧷 :
wallhi
2026-10-11 08:01:59
0
🇳🇪🧚🏻♂️🐝🦋 :
Wlh hakane gani nan shedace banida uwa bani da uba komai daga ni har kannena ci sha stura ciwo wlh duk nice gashi nice baba shekara goma kenan ina fama da rayuwa zaman aure ma na kasayi saboda kanene kanana ne gashi na auri miji wanda be taimakamin kullum kanena ciwo suke ganin nake suma kamar duk mutuwa zasuyi sanaa idan na fara mucinye jarin wurin yi musu hidima babu aziki na hakura da aure saboda babu mataimaki sai Allah da nafito sannaa idan na fara mu cinye jarin tun ina shekara 18 wahalar rayuwa tafadamin amma yanzu Alhamdulillah yanzu ga kanina me bimin yana gurin service
2026-10-11 10:27:09
7
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa😩
2026-10-11 09:41:09
8
firstborn :
ga abin sawa a status Amman badama
2026-10-11 06:36:07
6
AK ME BAREWA :
lokacinda mahaifinmu ya rasu da ake taimaka Mana munfi Shan wahala da akabar taimaka Mana muka fara nema dakanmu sai Allah yabuda wa mahaifiya wlhy munfi masu ubanma jin dadi ya Allah kayiwa mahaifiyata Albarka
Kai wallahi muma haka akayi mana baban mu ya rasu lokachin muna Yara nine babba shekarata bakwai Amma wallahi ko dinkin sallah nidai da wayau na bantaba gani ba shiyasa Maihafiyar tayi ta wahala damu ,shekara 17 KENAN.Amma yanzu Alhamdulillah
2026-10-11 00:50:38
19
@suwaibamuhammadmaikyau :
mufa mun dade da gane hakan kawai kallonsu muke☺️
2026-10-11 04:32:40
7
Asiya Yau Abdullahi :
mu zamu tabbatar da haka mu marayu,mugaya muku gaskiya ko mu Bari idan tazo kanzu kufahimta?
2026-10-11 00:41:28
10
abubakaridiris172 :
wannan qaryace 🥰 kunzoneman tarandinne Kawai
2026-10-11 04:44:41
8
فاخر 🕊️🫧 :
Jia nakara tabbatar da haka😭😭😭💔
2026-10-11 05:11:46
5
To see more videos from user @dan_sarkeey_kilishi, please go to the Tikwm
homepage.