bamu shirya ba muka fara kuma Allah yayi mana wllh alhmdllh 🤲
2026-10-11 08:50:16
66
Hajj Sadiq :
I swear he no do 1%
2026-10-11 15:23:53
0
Na-Al'ameen :
Amin amin
2026-10-11 11:09:57
0
it's Jay@pac :
no be lie 💯
2026-10-11 13:54:41
0
Bebiyo :
karshe Kuma mune da gidan
2026-10-11 11:27:41
9
Unique fabrics :
A small dime makes an ocean 💪
2026-10-11 09:11:16
0
سليم🥷 :
Kudena karyawa mutane qwiwa nafara ne basai da nashirya ba kuma cikin shekara biu nagamashi yanzu haka wani nakeyi kaje page dina ka duba ae Allah ne yakeyi ba mutum koh hikimar mutum ba🥰
2026-10-11 08:58:49
22
ibrahima boda metal design :
done finished
2026-10-11 15:47:25
1
S MUSA 🔨📉 :
Ga wani dan tuni zan yi ma. Yanzu wannan post din da kazo kayi, yanzu akwai mutane da dama yanzu suna tunanin cewa zasu fara gini, ka sare musu gwiwa akan haka. Karka sare matashi gwiwa domin kai ma shine ya kamata ace ka bashi karfin gwiwar cewa ya fara. Sanni sanni bata hana zuwa sai dai a dade ba a je ba. Daman ita rayuwa ai dole sai an hana ciki kafin a gina gobe. Wannan shine kai kanka naka da ka fara ai da haka ka fara. Kawai kace shawara ga matasa ku kama da kyau shine magana. Kafi son a ita siyan wayoyi da shaddoji da da iphone ana tafoson ana zuwa ana tafoson ba a wancan injomin din ba a wancan injomin din. To munyi shi mungaji mun gane cewa ginin nan shine dear.
2026-10-11 08:53:18
9
abbaruicosta :
Wannan blue leada din na meye plss?
2026-10-11 08:49:39
10
danmakkah28 :
Wlh a wata 6 Na Gina gida Na kuma wlh block din inji nayi amfani da sha kuma wlh pillar 15 Ce a gida Na 20/40 wlh Na raina gini duk a baki ake fadar wahalar gini
2026-10-11 09:16:53
3
lawan sadeeq :
Abokina aikuma idan Kace saika Tara kudi masu yawa to wallahi bazakaiba saboda ninakai shekara 5 inayi Kuma yanzu Sai karashe dacai saina Tara wallahi dahar yanzu banfaraba
2026-10-11 08:23:49
6
Electronic counter :
Hmmm Amma kasani gidah nifin allah ne
2026-10-11 10:17:17
4
Abba salisu :
mudai alhmdllh munyi nisa
2026-10-11 12:28:27
2
ARZIKI NA ALLAH NE :
uhmm Alhamdulillah har nayi rufi😂
2026-10-11 08:48:25
2
fattumyarborno :
mudai muyi niya Allah yabamu saa
2026-10-11 08:49:02
2
Tauhid14 :
wannan dai yasa niya
2026-10-11 12:32:22
1
Abdulaziz 🥹 :
Wlh semun fara
2026-10-11 08:54:48
0
Na mansura :
yauda gobe dai abokina
2026-10-11 08:51:46
1
Yusuf Muhammad Dahiru :
ai gaskiya ka manta da Allah
2026-10-11 08:54:51
1
musteebob :
Sai a fasa kenan ai a hankali Ake Allah zai buda
2026-10-11 09:43:47
2
mubarak 111Mubarak Lawail :
2026-10-11 11:49:13
2
💫𝐓𝐨𝐰 𝐒𝐭𝐚𝐫 𝐁𝐨𝐲💫 :
2026-10-11 15:22:11
1
Babangida Umar Faruk :
yasin sai mun fara
2026-10-11 08:41:11
2
eng yasir :
Gida ko fili
2026-10-11 08:38:51
1
To see more videos from user @real_alin_sefi, please go to the Tikwm
homepage.