Shawaran kai yayi amfani jiya narabu da budurwa ta
2026-10-11 09:09:18
9
Hamissou :
nagade bro ๐
2026-10-11 11:18:06
1
marwan isah :
yessss
2026-10-11 11:21:09
1
shehumuhammad203 :
wannan kuma gaskiyane oga ๐ ๐ ๐ nagode
2026-10-11 13:52:14
4
kabiru maganeto :
gaskiya ne ni kaina haka nadaukarwa rayuwata akwai wacce muke tare da ita harma ansamana Rana Ina matukar kyautata mata Amma idan nakirata muna magana tana kashemin waya idan namata magana sai tace wai baya wuceba ayanzu nadena kiranta nadena daga wayanta Kuma gafnake Dana fasa auranta saboda nafara Jin tanafita araina wllh
2026-10-11 10:23:37
1
umar :
kasan meyasahhakan kana sallar darene wlh
2026-10-11 12:10:18
2
Bashir haruna hadejai :
gaskiya ne bro
2026-10-11 11:57:05
2
abubakarmustapha :
wannan hakayake brother
2026-10-11 11:44:54
1
user51837299787590 :
bro Ina wata masala kaban shawara
2026-10-11 10:52:51
1
Yahouza :
Bro to Bro
2026-10-11 10:00:54
0
Abdul,one,target๐ค๐ค๐ :
Please bro to bro don allah kabamu shawara akan yadda kasuwarmu xata cigaba amatsayin mu namasu
sangina gobe maikyau please allah ykara daukaka ๐๐
2026-10-11 11:13:40
1
@Sha,aibu TOUBOUTTGiDAโค๏ธ๐ณ๐ช๐ฐ :
๐๐๐๐๐๐
2026-10-11 08:39:48
3
hassan sani :
gaskiyane
2026-10-11 12:03:50
2
Ibrahim haruna :
muna godiya oga
2026-10-11 12:28:54
1
โจ ๐ค๐ถ๐ช๐ป ๐๐ธ๐ ๐ค :
Garantie
2026-10-11 10:54:02
1
SURAJUDDEN :
Allah ya temakeka bro one video for me
2026-10-11 08:43:18
2
รฌt's lรชgรชรฑd bmk รตรฑ tรธp :
irin wannan yanayin ta wata hanya mutum zai iya cire wannan abin damuwar acikin zuciyarsa
2026-10-11 10:52:30
1
OFFICIAL SK๐ณ๐ฌ :
first comment bro to bro kamin video Dan Allah
2026-10-11 08:40:37
2
Musa Ibrahim Kangiwa ๐ :
ADDU'AR SABUWAR AMARYA
ุงูููููู ูุฅููููู ุฃูุณูุฃูููููุฎูููุฑูููุงุ ููุฎูููุฑูู ูุง ุฌูุจูููุชูููุง ุนูููููููุ ููุฃูุนููุฐูุจูููู ูููุดูุฑููููุงุ ููุดูุฑูู ู ูุง ุฌูุจูููุชูููุง ุนููููููู
Transliteration:
Allahumma innฤซ as'aluka khairaha, wa khairama jabaltaha 'alaihi, wa a'udhu bika min sharriha, wa sharri ma jabaltaha 'alaihi.
Ma'ana a Hausa:
"Ya Allah, ina rokonKa alherinta da alherin abin da Ka halicce ta a kai, kuma ina neman tsari gareKa daga sharrinta da sharrin abin da Ka halicce ta a kai." [Like][Like][Like]
2026-10-11 20:16:41
0
BIN-YUSUF๐ :
bro please inason glass amma banida complete kudin glass din