inama NEPA Su Daina dauke Wuta
inama Yan Bindiga su Daina Dauke mutane.
inama mu Taru mu Kori Apc
inama Allah Yakaimu Madina Garin Manzo Sallallahu alaihi Wassalakm ☺️☺️☺️
2026-10-11 09:56:09
159
officialmaisharu :
Wai meyasa indai yayi waka sai ta tapi viral
2026-10-11 13:45:27
13
use gummi abuja :
wallahi i love this song 🎵
2026-10-11 20:33:00
0
🔐habibty_veils&more🎀 :
Golden Voice . Your music deserves to go viral because your voice is pure gold! You sing so beautifully, and every song hits differently. Your talent speaks for itself! Keep blessing us with your golden voice.
ya kamata ka duba aski da kakeyi ka ajiyeshi ka girma fa amma kana birgeni allah ya karawa rayuwa albarka
2026-10-11 16:15:25
4
Abba Sani :
ali sho🥰
2026-10-11 18:19:32
1
Sulaiman Sulaiman Bello :
Kai jama a kubani guri na suma
2026-10-11 14:44:28
3
rahmasule24 :
@rahmasule24: Inama man fetur ya koma 200per liter Inama wanda suke gidan yari basuda laifi a musu adalci su fito Inama Aiki ya wadata a Nigeria 🥹 Inama na samu me kaini makka da Madina nayi ma iyaye na addu'an samun aljanna🤲🥹😭😭
2026-10-11 17:27:03
1
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
wlh banason mutu 🥹
2026-10-11 10:13:46
1
Zeezah :
I don’t understand Hausa but your songs somehow speaks to me like I understand the language it makes me emotional, your songs feel heartwarming and you have an incredible voice indeed almighty Allah is great 💯📌
2026-10-11 11:50:33
2
FMY💫 :
Allah yima Albarka 🤲 da iyalinka Allah yakara daukaka Allah yasareka daga sharin mahasada Allah yasa ka gama da duniya lafiya,Ali maisuna kanina Wanda yakesona nake sonshi Nima😭🥰♥️💯 inna kaunar duk Mai suna Ali wallahi 🫂♥️
2026-10-11 14:58:36
1
Abdelaziz 🇨🇵 :
my boss
2026-10-11 15:55:17
0
By_halma :
Jita Muna jiran ta yan mata fa
2026-10-11 10:21:45
2
ta anabi :
2026-10-11 20:23:44
0
ta anabi :
2026-10-11 20:24:25
0
Ria💕💐 :
Allah ya albarkace iyayen mu🥹❤️
2026-10-11 20:28:41
0
ta anabi :
2026-10-11 20:24:21
0
Mon junior :
Macha allah wana fukar ta jima tana samu farinciki allah kara lfy megidan jita🥰
2026-10-11 20:45:30
1
ummu hakeemah :
Masha Allah
2026-10-11 20:25:58
0
Adamou :
2026-10-11 20:51:28
0
To see more videos from user @realalijita, please go to the Tikwm
homepage.