Bazansayi Opay ba Dan a Blank iya JA'IZ da TAJ Bank zansaya Banda masu bada bashi adawo musu da interest
2026-10-11 14:08:29
2
A2(Square) Exclusive Wears :
Gsky inason na Opay
2026-10-11 16:05:07
1
KHADEE GLOBAL ENTERPRISES :
hmmm
2026-10-11 16:24:10
0
Tsafe 001👑 :
Allah yakaimu lkc lfy
2026-10-11 18:20:05
0
abdullahishuaib62 :
har yanzu bai karrai ba
2026-10-11 15:50:48
0
@ saminu iliya :
nasai shares dangote a bank amma ansamu wani matsala 10 unit sai nayi mistake nasa 27562500 ya zanyi a mayar mani da kudina dan Allah taya zayi taimakamani adawo man da 27562500
2026-10-11 16:58:15
0
SADIK FALALU DBT :
Dangote munsan Mai kampanin, to shikuma opay Campanin kokuma bankin nawanene?
2026-10-11 17:28:51
0
Idrees Yaqub Assalafy :
muna ciki dumu dumu
2026-10-11 16:09:31
1
Musty m3n🛴 :
Uncle Bamboo
2026-10-11 13:33:03
0
nazeefyakubu6 :
bamboo ne
2026-10-11 14:17:33
0
Prince-jeebreen🟢 :
muna opay insha Allah
2026-10-11 14:39:43
0
@ saminu iliya :
wallahi yazu haka ina cikin yanayi wanda nikadai nake fuskanta haka sosai dan Allah wace mafuta zaka bimani dan ganin wannan kudinawa sufuto dan Allah gently ataimaka mani
2026-10-11 17:03:57
0
waziri Ngurno :
mungode sosai malam bamboo
2026-10-11 17:46:43
0
General :
Alo! alo!! bamboo ne?
2026-10-11 14:08:23
0
Kb_dansudu :
Imagine you died at your phone battery percentage 😅
2026-10-11 13:36:26
0
jabir Dan Malam :
Dan gote ba ipo akayiba damfara ne kawai meyakawo
2026-10-11 14:50:39
0
@ saminu iliya :
@@ saminu iliya:nasai shares dangote a bank amma ansamu wani matsala 10 unit sai nayi mistake nasa 27562500 ya zanyi a mayar mani da kudina dan Allah taya zayi taimakamani adawo man da 27562500wallahi yazu haka ina cikin yanayi wanda nikadai nake fuskanta haka sosai dan Allah wace mafuta zaka bimani dan ganin wannan kudinawa sufuto dan Allah gently ataimaka mani
2026-10-11 17:04:48
0
baana muhammad :
🥰🥰🥰
2026-10-11 15:52:01
0
To see more videos from user @gentle_drops, please go to the Tikwm
homepage.