@gentle_soul6: Ka daina lalata jikinka da shaye-shayen magunguna! Ga hanyar da za ta taimaka maka ka dawo da ƙarfinka ba tare da cutar da lafiyarka ba!
nagode nagode nagode gaskiya na amfana dakai wallahi magananka ya kSance mun kaman dani kake duk dade banashan magani amma da nafara training naji dadi sosai
2026-11-12 21:04:08
0
u baby :
chabdi abun da wahala Gaskiya ba kawai bane
2026-10-25 20:29:15
2
IDRIS HAJARA :
mungode sosai
2026-10-15 05:26:15
2
ibrahima boda metal design :
dasafe Yakamata mutum ya motsa jiki koda yamma
2026-10-12 10:38:40
3
user6536353054570 :
muna godiya sosai Allah ya saka da Alkhairi
2026-11-11 22:40:26
0
Fatima Sa,eed Aliyu :
a. a a a nima naga wnn mafitar ai,bakina da goro nayi nan 🏃🏃🏃