Kayi Gaskiya sanata yakanata yanzu mutanen Nigeria susani rayuwar fulani dana Shanunsu tafi kome daraja a Nigeria, Rayuwar Shanun fulani tafi Noma tafi Kasuwanci,tafi Dukkan wani maadani dake ƙasarnan da kiwon shanu ake Budget na ƙasa sanna daga Kowayasani Rayuwar makiyaya dana Shanunsu shike gabada kome da kowa shiyasa ko maganar Rayukan mutanen Sokoto, Zamfara, Katsina,Kebbi,duk bekawosuba
2026-10-12 09:58:28
2
Abdullere :
gasgiyane OGA
2026-10-11 20:16:12
4
BUBERIOUS!! :
Allah ya qara baka Lpy da nisan kwana Baba...
2026-10-11 22:19:10
4
Shuaibu Umar :
wannan Ita ce gaskiya
daga kin gaskiya sai bata
Alhaji Abdullahi Adamu Allah ya baka shugaban ƙasa
2026-10-12 07:31:44
2
aliyu Abdulrahaman :
gaskiya
daga kin gaskiya sai bata
Alhaji Abdullahi Adamu Allah ya baka shugaban ƙasa
2026-10-12 09:44:47
1
Hon ahmed maka :
gaskiyane baba
2026-10-11 22:01:53
4
user3187745243801 :
God bless you
2026-10-12 07:28:31
0
Muhammad A 🇳🇬 :
Allah ya Kara lapiya
2026-10-11 20:39:36
3
Jamo :
Allah yama albarka
2026-10-11 20:20:07
4
Majeed Garden & Park Kaduna :
Wannan gaskiya ce‼️
2026-10-11 22:38:32
3
MUFARKA :
gaskiyane sosai 🙏🙏🙏
2026-10-11 21:29:07
2
SHAIBU Gamoji :
Gaskiya ne fa
2026-10-11 21:17:56
2
abubakr s fulani :
kaji aiki hakali
2026-10-12 07:26:34
1
Lamido :
gaskiya ne, Allah yayi Maka albarka
2026-10-11 22:43:52
2
Starboy :
Gaskiyan kenan Amma sai a dauki mataki ga batagari cikinmu cikin kowane kabila
2026-10-12 10:31:50
0
abdulazeezadamub :
👍👍👍
2026-10-11 20:45:28
2
SAIDU B.Y :
Kuma gaskiyane fa
2026-10-11 20:34:04
3
Aliyu haydar :
Allah ya kyau ta
2026-10-11 19:41:37
2
abubakarabubakar6720 :
kaskiyane mungode
2026-10-11 20:27:09
2
Mohammad Ishaq Dorbawo :
Kaji magana na hankali na dottijo arziki Allah ubangiji ya yimaka Nigeria
2026-10-12 05:44:41
1
haidar ali :
abdullahi adamu haka zamuyi dakai?
2026-10-12 01:23:05
1
To see more videos from user @umarmkarachi, please go to the Tikwm
homepage.