Da talaka ne da ya daka mata tsawa ya ce “ki daina taba ni ina tuki so kike muyi accident ne? Ku fah mata baku da hankali” a cikin motarsa golf 3 mai hayaki ga zafi ga rashin wanki😂🤦🏽♀️
2026-10-12 00:14:02
765
Hawwah 🤍 :
Allah yasa karna auri dodo me bani tsoro 🙏😢
2026-10-13 05:47:11
241
Muhd T. Hussain Zuga :
Love is sweet with money [Laugh approved]
2026-10-15 17:37:20
0
ummiey phatemerh gwalabe :
Afika kudi afika iya soyayya 😂🤭
2026-10-11 18:31:21
79
user lbrahim Sani :
aunty 🌹 love is sweet
2026-10-15 21:32:45
0
hka_luxury :
Kaii sannun mu da murmushi
2026-10-11 18:09:46
64
𝔸𝕚𝕖𓅓🎭 :
love na sweet 😋 so cute 😍
2026-10-15 18:14:07
0
ᗩᗰᗩᑎI❤️🥰 :
Bazaa gane abunda nake samu ta silarka ba 😂💃💃 wannan bangaren is my favorite sbd kudin adashen ayyyy 😂💔🙌🏻
2026-10-13 08:52:37
128
farida Ahmad :
my favorite people 🥰 Allah ya Kara daukaka
2026-10-14 09:06:35
0
Borno-A-1. Korede. 001 :
please 🙏 🙏 🙏
2026-10-13 09:31:11
189
Desires_glamour :
My husband’s favorite song… yaci idan nayi mishi waqar nan ji yakeyi ma ya qoshi🤣
2026-10-15 21:33:11
0
🌹AMMEE🌹🕊️ :
Ya mukaji da murmushi 😂
2026-10-13 07:27:32
23
Samira chanchangi :
Allah ya isa tsakaninmu da mazan da sukasa muka tsani soyayya sukasa soyayya tafita daga rainmu 😍
2026-10-15 01:39:05
8
Muhammad Yahaya :
Wayyo kudin constituency mu
2026-10-15 09:19:12
1
billynabba2 :
Wallahi ko mijina zekashi nayi saved na vedion nan yau sai namasa sede yarabu dani niba bishiya bace 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-10-13 07:54:50
19
Nashreem :
Uhm Allah yarabamu da talauci talaka se girman kai da rashin iya soyayyah
2026-10-12 19:53:14
7
Arm’s Xclusive Jalbabs Store :
Love is sweet😍
2026-10-13 10:11:22
8
Nana_hijabsVendorGombe :
Ni Damuwata asaya hijabai 🙏🥺
2026-10-13 07:49:21
8
Ta Annabi :
Allah yakaramuku zaman lfy yabaku zuria tagari
2026-10-13 17:21:52
5
luxuryandaffordable bymaijamaa :
am just smiling
2026-10-13 06:57:55
5
humairat :
bantaba jindadin wakarnanba sai Yanzu🥰🥰
2026-10-13 06:00:10
23
Maman-jay Enterprise :
Waw see love 🥰🥰🥰
2026-10-13 05:39:26
7
Khadijatou💞😍 :
Wlh tallahi sai murmurshi nake Ina gyara kwanciya kamar wata mumu🥰😂Allah ya qara muku zaman lafiya da kwanciyar hankali da zuria dayyuba
2026-10-13 17:14:31
13
Faiza Abdulkadir Habibu :
gaskiya dole na sake aure saboda naji na dawo ruwa a soyayya
2026-10-11 18:10:59
22
🦋Deejerh🦋 :
kunga mai kudi Yana driving matarshi
ga kudi ga iya soyayya 🥰🥰
2026-10-13 09:31:00
44
To see more videos from user @lailah.urthman, please go to the Tikwm
homepage.