@soyayya000: ❤️ BUGUN ZUCIYAH ❤️ Inda kalaman soyayya suke taba zuciya… 🥰💔 Soyayya, tausayi da abubuwan da zuciya ke boyewa. 🫶❤️ Ku biyo mu domin samun sabbin kalaman soyayya da labaran zuciya kullum. 🌹 #BugunZuciyah #Soyayya #KalamanSoyayya #Love #HausaTikTok ❤️🌹

KALAMAN SOYAYYA 🥰🫂🫀❤️
KALAMAN SOYAYYA 🥰🫂🫀❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 11 October 2026 16:17:56 GMT
45231
3479
65
428

Music

Download

Comments

s.bargoni
s Bargoni :
narantse da Allah jinakeyi kamar rayuwata kika karanta Allah yabani wacce zatasoni kamar yadda zansota
2026-10-12 09:59:57
11
muhd_ari_
Muhammad Ari :
𝚑𝚖𝚖𝚖𝚖𝚖𝚖𝚖
2026-10-31 23:04:58
0
dan.mai.allo001
DAN MAI ALLO 001 :
Basa ganewa ne
2026-10-12 08:11:38
5
whitehouseamily1
White house clothing 🥼👑🪡✂️ :
WALLAHI INA DA DUKA HALINANN AMMAN BUDURWATA SABIDA IDAN TAMIN LAIFI NAFADAMATA SETA JI HAUSHINA KUMA TARABU DANI INA NEMAN WATA YAMZUN ALLAH YABANI ME HALI ME KYAU❤️❤️❤️❤️
2026-10-12 16:24:00
0
dadyblood
💫Dadyblood💫 :
Yanzu kowa zaice halinsane[Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-12 21:03:49
5
nabuluse
nabuluse :
sorry rayuwa haka Allah yake amma wani baya sanin baiwar da Allah yayimai seya rasata Allah ys mudace kawai 😭😭😭 nidai yanzu akan wannan halin nawa zan rabu da budurwata saboda bamu dace ba gaskiya
2026-10-12 11:42:59
1
abdallahabdurrah4
Abdallah Abdurrahman :
To mu munma daina soyayyar 🥺
2026-10-13 09:02:48
0
auta3871
AUTA :
ni yanzu ma nadena Soyayya Dan Allah 😂
2026-10-12 11:43:37
0
geeno__gahga
Abdullah :
Maza mune ma kudi
2026-10-12 17:04:06
0
taheersambosokoto
Dahiru Sambo Sokoto :
Sai naji Kamar da Ni kike fa
2026-10-12 06:14:03
0
asalees3
DADYYYSS GURL 🤍🌸❤️‍🩹❤️‍🔥 :
Tapppp 😹gsky dani akeeee
2026-10-12 07:03:08
6
dahiru.rabiu82
Dahiru Rabiu :
wlh kamar dani akeyi
2026-10-12 09:31:25
3
umarsulaiman3938
UMAR,BEEN,SULAIMAN,ATTIJJANI :
ki Umar kawai
2026-10-12 17:47:23
1
user5277815193661
hhhh :
wlh Umar kawai
2026-10-19 20:27:45
0
umar.a.salti
Umar A Salti :
next
2026-10-11 19:51:58
0
maigalasmony
maigalasmony :
2026-10-12 10:01:34
0
nagwalsak
Kabeer :
Hmmm
2026-10-12 07:20:20
0
invincible9100
👑 Dreamer🔱 :
2026-10-12 18:55:40
0
ananymous786
Anonymous :
Gatanan Mujita .....
2026-10-12 21:26:34
0
mr_inuwa_
SADEEQ_ :
like like like
2026-10-12 15:32:17
0
muktar9377
muktar :
idan nayi seven stick a comen Dan Allah Ina take zuwa
2026-10-12 20:31:03
0
ghost.heydar
GHOST HEYDAR 👻 :
Wannan ba halina bane 😂
2026-10-12 00:26:11
0
musaabdullahiabdullahi0
Moses Abdullahi :
da haka nake damuwa da ita Amma saina lura hauka ya fara bibiyarta dajin wani Abu akanta kamar tana temakamin NE duk kulawata na janye.
2026-10-19 10:44:02
2
yusuf_jabbo
🌴~ yøûsuph☪️ :
Duk Da haka baxaihana mu yaudaresu baa
2026-10-12 19:03:34
1
itsp.a2
Its P.A :
ni damuwa na yanda xan rame nake nema😏
2026-10-12 20:40:52
0
To see more videos from user @soyayya000, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About