@yusuf.gummi: Kimanin Mutane 22 Suka Rasa Ransu A Harin Kwanton Bauna Da ’Yan Bindiga Suka Kai Wa ’Yan Kasuwa da Sojoji Ke Yi Wa Rakiya a Zamfara. Ubangiji Allah Kawo Mana Sauki
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Ya ubangijin al’arshi ka haramtawa kanka zalunci kuma kaharamtashi akan bayinka,ya rabbul Alamin ka isarmuna dan isarka kuma kaharamta jininmu daga fasiqai ya Al-mujibu🥹
2026-10-12 01:03:07
0
Kasimu Yahaya :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Ya Allah 🤲🤲 ubangiji kakawo muna karshan wannan bakin zaluncii
2026-10-11 22:00:20
0
Lawali Isiya :
Allah ya kawo mana dauki🤲🤲🤲🤲
2026-10-11 21:09:58
0
ummu maryam beauty by nature :
Ya Allah suma bayinka ne kamar kowa Allah Kayi mana da kanka
Allah mun tuba badon halinmu ba Ya Hayyu Ya Qayyum.
2026-10-11 22:17:25
0
user6104497884513 :
Allah kawo mama zmn lfy a Nigeria Allah Dan San dakakema manzonka
2026-10-11 21:43:51
0
Hon Balkisu :
bandit ne komi please
2026-10-11 21:12:20
0
katangafabric :
😭😭😭😭
2026-10-11 21:53:34
0
Money 🤑💰💸💵 Minded :
😥😥😥
2026-10-11 21:23:57
0
The Kitten 😸 :
😩😩😩
2026-10-11 21:13:24
0
user2456213139978 :
🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬😭😭😭😭
2026-10-11 22:11:12
0
yahyahussain89 :
😭😭😭
2026-10-11 20:16:57
0
KURSOOM_LUXE_AVENUE :
[Innocent][Innocent][Innocent]
2026-10-11 23:31:49
0
To see more videos from user @yusuf.gummi, please go to the Tikwm
homepage.