Wlh idan naga ana wasa da kudi haka sai ince ohh Allah nasan baka manta damu ba
Ubangiji ka rufa mana asiri muma
Wlh wlh dazu Saboda dubu goma babu irin kukan da banyi ba.
ya ubangiji kayimana maganin duk abinda ya damemu.
Ubangiji kayi mana budi na alkhairi.
2026-10-11 21:53:43
294
triple_cgallery :
Nidai burina kuzo kusai ginger 😁ina masu spices da juice kuzo kuga ginger mai yaji da tsoka very fresh
2026-10-12 18:00:20
0
Everything leems :
Harkan waqa fa akwai alkairi
2026-10-11 23:38:16
31
DAN MAI GARI FAMILY 👪 RADDA :
let me call EFCC right now😂
2026-10-13 19:51:29
0
MUNIRAT JIMETA YOLA💥💥💥 :
Banda Kamar Annabi❤️❤️❤️❤️
2026-10-12 07:08:43
92
zubyuf :
ya Allah karka dauki raina sai naje ummara ko hajji
2026-10-11 21:55:22
63
Fatima sadiq ❤️🔥 :
Uncle Ali jita please kadaukeni amshi
2026-10-12 08:35:27
1
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa🥺😩
2026-10-13 05:42:54
7
Jiddarh Lagos Market_ :
Banga me samosa ba 😅
2026-10-11 21:49:19
13
Sulaiman Gama sheka :
daga karshe dai duk mutuwa zami
2026-10-12 19:45:16
6
innar Muhammad :
suwaye waɗannan ɗin to🥺
2026-10-11 22:19:36
10
Aishatu Yakubu :
hmm na were una dey see this kind money?
2026-10-12 08:05:26
1
DAN MAMANSOU✅ :
Mu yaran talakawa kuzo muyi Addu'a masu kudi Allah yakarawa dukiya albarka mukuma Allah yasa jinkirin zuwan kudin yasa yazama alkhairi garemu
2026-10-13 09:00:50
5
hajaranasiradamha :
atemaka da wannan likin da akeyi a kubutar da bayin allah kodan wannan karamar yarinyar😭😭😭😭😭
2026-10-12 23:05:34
11
Good heart ❤️ :
Hmmmm cousin dita ta haihu ina tinanin kudin mota ,ji yadda ake barnar kudi😔😔Koda yake suma nema sukayi har suka Tara,Allah kabamu arzikin da zamu taimaki na kasa damu
2026-10-12 12:35:31
10
Sadik Me Zare 🧵 🪡 🧵 :
Allah kai mana arziki duniya da lahira 🙏🏼🙏🏼🙏🏼
2026-10-12 13:33:55
3
Abdulaziz7087 :
Dan ALLAH ku rinka tunawa da driver da gate man wlh suna cikin wani hali san nan bazasu iya magana ba 🙏🏽
2026-10-12 13:58:40
5
fateema makoda :
ba dole tunubu yadinga matse muba idan yana ganin yadda kuke wasa da kudi gani zeyi haryanzu jikinmu begaya mana ba bayan irin abunda muke ciki Allah kakawo mana dauki karabamu da talauci fidduniya walakhira ameen
2026-10-12 09:20:09
5
🖱️IbunTujja ✪ :
2026-10-12 11:42:37
1
Abdulrahman_taura :
Allah kai mana arziki maras misaltuwa na halak, ya Razaq ya Fatah 🙏
2026-10-12 21:00:56
2
safiyyah abdullahi :
Allah ya isah wlh
2026-10-12 09:13:01
1
AUH soap 🫧🧼 :
Allah ya isa
2026-10-12 08:50:55
1
maryam baby :
wlh wlh wlh naira biyar nakaina ayanzu Amma kaga yadda akewasa da kudi Allah ya kyeutata karshenmi
2026-10-13 09:36:28
1
sweetmum🥰 :
y Allah
2026-10-12 07:23:00
1
To see more videos from user @bin_akil_media, please go to the Tikwm
homepage.