idan andaina amfani da tayes yazakuyi da toilet woll and kichin woll 😃😃😃😃
2026-10-12 06:18:51
5
Abtech Decor :
Maganar gaskiya shine efoxy bazai taba kashe tiles ba😂😂😂 kawai dai idan mutum yana son kwalisa yayi Efoxy ko metallic floor, amma tiles ai mutu ka raba ne ya danganta da wane irin tiles din. Har yanzu Turawa sunfi saka SPC wooden floor akan Efoxy. Efoxy idan ba High end material mutum ya samu ba which is very hard in our local market wallahi akwai matsala.
2026-10-12 19:08:09
0
usman kano 1 :
wlh karya ne korewa yakeyi
2026-10-11 22:26:33
2
Small chop_by Billy :
Kuma yana Kai nawa
2026-10-12 10:00:03
0
habibuharunakofa :
Nawa ne
2026-10-12 09:37:08
0
ZARAH MODERN WEARS :
To zaya yi a gida mai ruma
2026-10-12 07:39:21
0
Musty Artist :
aa fa malan epoxy kwalisa ce kawai
2026-10-14 19:22:49
1
Teemah Collection :
tab AI Banga abinda zai hanani SA tile ba a gidana ehe
2026-10-13 10:02:46
2
usman sadik :
pls how much for a single room, I am in Bauchi
2026-10-12 20:49:44
1
Ismail S Shugaba :
to wai ruwa baya masa komai
2026-10-12 06:36:15
0
Oum faruq :
kwality fa
2026-10-12 06:32:49
0
BANGEESS :
Zaa sha santsi da faduwa kuwa
2026-10-12 18:53:48
2
Sadiq din aya :
har duniya ya tashe baza a daina anfani da tail ba
2026-10-12 07:23:41
1
SKYLIGHT COLLECTIONS :
2026-10-12 06:46:35
1
Alhajiozil🇳🇬🇳🇪🇩🇿🇹🇳 :
anyi shi a kan tailes
2026-10-11 21:00:36
0
R 🩵 F 💍🫀 :
Amma kanayin aikin epoxy flooring din pls
2026-10-12 11:24:43
1
Abdulhakim bin Adam :
To Amm kudifa wanne yafi tsada
2026-10-28 21:54:08
0
Yaya bauchi gida :
Allh ko
2026-10-27 21:35:11
0
jamiloualimoussas :
location ?
2026-10-27 19:28:39
0
Arc.MANNAZ :
Allah ya albarkaci sana,a
2026-10-28 16:11:47
0
BULAMEENA ACCESSORIES ⫷⭕❥⫸ :
Nawane kukeyi?
2026-10-25 23:57:48
0
maman jannat🥰 :
Allah yakawo kasuwa Mai albarka
2026-10-11 22:06:10
0
To see more videos from user @sarkinpaint, please go to the Tikwm
homepage.