@ahmad_dsp01: Kun taba yin haka kuwa?? ๐๐ค๐ Iyaye sunga abubuwa kala kala ๐๐ Kuma suna kan gani ๐๐๐ #hausatiktok #fyp #fypviralใท #TikTokTrends #thegenzprof
ai ni ba kamani akayi ba tarko na shiga๐ ๐ . I transfer 200k from my mums account, unfortunately basu sending alert on time be sai after 2days wlhi, nayi Saturday sai Monday suka mata debit๐ฅบ. mumsy carry me to the bank without explanation๐ , taji customer care reporting ancire mata kudi wlhi ban san abinda zaayi kenan ba. kawai Ana duba wa akace mata waye so so person๐ tace yata ce๐ ๐ , kawai guy din nan yace toh kudinki na gunta๐๐.
2026-10-17 20:01:15
2
meerahs scents :
Tabdi my mama is very current. if she catch u and tell my dad wlh dady would take u to police station and say shi Bai haifi criminal a gidan shi ba๐คฃ
2026-10-17 21:39:50
0
Bullet :
i swear
she is right ooo
dat kind thing
2026-10-17 21:02:26
1
CHAPO_1๐ :
Blocking nake a spam ๐ญ๐
2026-10-17 19:46:49
1
The GenZ prof1 :
Shin Kun taba yi kuwa?? ๐๐๐
2026-10-11 21:12:15
218
Successor๐ฃ :
Ashwear
2026-10-17 00:51:21
0
Aminatou Luxe gift Packages๐ :
๐ barayi Muna da yawa ashe ๐
2026-10-11 21:41:01
189
khulud๐งโโ๏ธ๐จโค๏ธ :
your phone is 25% right?๐
2026-10-17 22:02:18
1
Mrs jrโค๏ธ๐ :
Wlh nasha yi saboda sabon danayima shiyasa da nayi aure nacigaba dayiwa mijina ๐
2026-10-11 23:48:09
43
๊งโฌ G HARUN โฌ๊ง :
To I ni bana barin evidence ๐๐๐๐
2026-10-12 09:08:14
12
henna by uom jannat :
wllh ni wayar mijina nake dauka Kuma wllh tsoro nakeji
2026-10-11 21:44:02
14
Meanal AAT :
Ni wlh ta babanmu na dauka naturawa kaina kudi masu yawa bank sukaki turo debit wlh har karfe ukun dare idona biyu๐na rike wayar nace charge nasakama a power bank naje nayi alwala nadinga Addu a๐๐ukun dare ta wuce ina zaune inata rufe waya ina budewa
2026-10-12 00:21:01
14
Amir :
U go cry ๐
2026-10-14 10:12:36
1
NUCY๐ธ๐ธ :
My brother I don do am ooo
2026-10-12 07:10:40
1
๐๐๐ฃ๐๐๐๐โ๐ผ๐ง :
Ahh nikam nayishi sosai, and idan ta duba balance nata zataga anyi deducting kudinta nace mata Ai bankine muyita zagin bankin ๐โค๏ธโ๐ฉน
2026-10-12 07:25:44
6
Amisha Shahada๐ซถ๐ฝโค๏ธโจ :
Haka nayi saida wayan ya koma hannun ta tukunna suka tura alert din๐ฉ๐๐ mugaye
2026-10-14 09:10:40
2
Shukrahhh๐ซ :
Nima ban taba ba wallahi na data kawaii nakeyi ๐๐๐๐
2026-10-11 22:09:02
5
Tafeedah Jr001 :
kaii wlhi nasha yin Hakan
2026-10-14 15:58:09
1
mrsidrees28๐ :
Nidai nasan idan ta aikeni siyo kati sai nafara sawa a nawa wayan kafin nakai mata takardan sai nace Kila babu network ne tabari zuwa anjima zaishiga Allah dai ya yafe mana๐
2026-10-12 08:40:00
5
zee musa :
kudi na cire na kaii 6 hour ban shiga gida ba
kareshe kudin na mayar hkn ma yaki zuwa
2026-10-11 21:43:15
7
THEAGOHA๐ฆ :
my mama go use me play pubg aswwrrr. head shot everywhere aswwrrr ๐๐๐๐