@vava.idee: Ranar aure na

Vava Idee
Vava Idee
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 11 October 2026 21:22:32 GMT
43830
5141
77
70

Music

Download

Comments

usmansadeejr
KING Useeye kano👑🤴🤴 :
Miye anfani Dora shi a TikTok
2026-10-25 23:29:08
0
usman.tijjani31
Usman Tijjani :
wow masha Allah 🙏 [ Tears of joy ] [Tears of joy]
2026-10-24 21:27:43
2
aammeerrahh
Aisha Saidu Abdullahi :
yah Allah ubangiji kanunamun wannan ranan😪
2026-10-22 21:19:06
5
zainab.amatullah
zainab Amatullah :
Dan Allah Asamu wani yafadamin yadda angwaye sukeji randa akabarsu dagashi da nace adaki,bakwajin wani iri?
2026-10-25 21:58:48
2
sumayyanura4
sumayyanura4 :
yah Hayyu y qayyum ka nunamin wannan Ranar
2026-10-25 15:48:40
2
maryam.baby91
maryam baby :
ya Allah muma kanunaman ranan namu kukuma Allah ya bada zaman lpy dayara masu albarka
2026-10-24 08:21:53
2
yerhurzah
Engr Yerhurzah :
Allah Ka Nunamin Wannan Ranan
2026-10-25 23:54:56
0
ashiruashe900
Ashiru Ashe :
Allah karka anshi rayuwata banyi aureba 🙏🙏🙏 kukuma allah sanya alkhairi acikin wannan aure 🙏
2026-10-23 19:30:30
2
imranaabubakarmusa
IMRAN🇳🇬🇩🇪 :
Wlh nima aure zanyi tunda ni ba jaki bane
2026-10-23 07:50:03
2
ismaeelibrahim836
Minister :
Allah Nuna mana wannan ranar mae Albarka
2026-10-19 08:21:47
3
sadiq.zarewa.zare
Sadiq zarewa Zarewa one :
Allahumma barik 🍒
2026-10-24 20:30:24
2
fadeematou40
fadeematou 🤍 :
Masha Allah Allah yasanya alkairi
2026-10-17 10:23:08
1
user5193844302150
babby ramlat :
allah ya tabbatar da alkhairi
2026-10-24 13:29:00
0
user6143026141221
yusuf Muhammad :
Allah ubangiji yabani damar dazanyi aure
2026-10-24 09:55:03
0
gbo813
Musa📍ib🏆 fulani☂️ :
Allah ya baku zaman lafiya
2026-10-24 20:28:42
1
user7026603831574
user7026603831574 :
Allahumma Bareek ❤️
2026-10-23 08:00:25
0
muzammilauta
dan alhaji namama :
masha Allah Allah yabadaxaman lpy dakuma farinciki maramusultuwa
2026-10-20 12:58:03
0
saddiqaty001
saddiqaty001 :
Barakallahu Masha Allah Allah y bada zaman lpy Barakallahu
2026-10-22 15:54:15
0
sabonkudeeglmas
Sabon kudee glmas 2 :
Masha Allah 🙏
2026-10-15 10:45:02
1
fiddyauwal0
fiddy auwal @ :
Allah ubangiji ya bada zaman lfy mai daurewa. Ameen 🤲
2026-10-23 19:20:25
0
saeedharuna28
saeedharuna421 :
muma Allah ubangiji yanunamin wanan ranar ya hayyu ya kayyum congratulations 🎊 buddy
2026-10-22 13:08:25
0
ibrahim.mae.osis
Ibrahim Mae Osis :
Masha Allah
2026-10-25 19:55:17
0
ciwurin
À LÀWÀL🌟 :
Allah yasa alkairi
2026-10-25 23:06:07
0
bakanondaboh
aliyutasiuali :
nipa wlh baze Yiwu nayi aure har na bari wai ana ɗaukar min mata ana sata a social media
2026-10-26 07:30:46
0
yusufmusa028
Yusuf :
fatan al heri
2026-10-25 23:30:53
0
To see more videos from user @vava.idee, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About