@dr.umaryamco: Ya kamata a duba a gyara lamarin nan gaskiya.. #Healthawareness #PublicHealth #HealthEducation

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 11 October 2026 21:27:43 GMT
133253
9905
390
331

Music

Download

Comments

autan.hajiya475
autan hajiya :
menene ampanin zuwa lahira da lpy
2026-10-12 01:21:22
90
thetrucker131
The Trucker 131 :
as we're watching this video there are family in the hands of bandits homeless and hopeless with their six months old baby 😭😭😭
2026-10-12 17:00:37
2
dixuwah.beyond.medical
dixuwah beyond medical agency :
Good job
2026-10-12 17:52:35
0
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa😩
2026-10-12 09:26:04
49
hanan__0060
حنان 🤍🌸 :
Me samosa Bata iso baneh
2026-10-11 22:47:00
60
abubakarsanusimukaddas
𝓜𝓾𝓴𝓪𝓭𝓭𝓪𝓼 🔵 :
Se kuma su damu mutane da cewa mazan su basa gamsar da su
2026-10-11 21:54:19
58
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-11 22:12:48
106
binafas_chops_clothing
binafas_chops_clothing :
Maryama can cook but i think she is rage baiting you all 😂😂 she can’t use all this Maggie for that amount of pepper
2026-10-12 05:19:49
11
zarahfresh1
ZhFresh :
Dr dan Allah meye yake kowo habo sannan mene maganin sa
2026-10-11 22:26:31
12
aysharidwan1
ayshaachida :
Ae shiyasa Yan kudu sunka fimu lafia sai kaga sun daura abinci Mai yawa Amma kaga maggi 2 ko 3 Kuma Yana dadi Dan yanxu na fara iyaci Kuma Nima gsky yanxu narage cin maggi sosai
2026-10-12 05:27:43
10
aminanaturalherbs
Asnuum natural herbs :
gaskiya kamm the Maggi is much😂
2026-10-12 11:13:38
0
bintalawan
bintu I lawan577 :
whi haka nake rambadashi harda fari
2026-10-12 06:30:11
8
misirah33
🦋misirah🇨🇲Jamila🇳🇪 :
gaskiya mu anan niger bamacin maggi sossai wlh daya zuwa muke sawa
2026-10-12 14:04:56
5
fidxykitchen
Fidxykitchen 𓆩TCG𓆪 :
Inada yaro Dan 3yrs ,bashi da kiba but Yana yawan nishi what the problem pls?
2026-10-12 07:09:10
1
narjes_amin
Narjes Amiin :
bringBornochildrenHome#bringBornochildrenHome#bringBornochildrenHome
2026-10-12 08:35:13
1
asmau_tukur
Asmy__ Tukur! :
doctor yace wann recipe ne na disaster 🤣🤣🤣🤣💔
2026-10-12 05:16:46
2
auwalambabukhaira
auwal Muhammad :
wallahi doctor hk suke dankaramana acikinmu kullum sai nayi masifa akan high test in food sai acemin wai nacika raki nikuma idan cubes sukay yawa tadamin zuciya yake cigaba da fadarkwa harsu gane Allah yasaka da alkairi
2026-10-12 06:12:53
6
danbaffa60
Dan baffah🛺🚦💫✅ :
To ayiwa annabi salati s a w
2026-10-11 21:31:10
8
king.of.comments7
king of comments :
wai su likitoci basa mutuwane haba
2026-10-11 22:25:15
8
ibrahimmario6
Abu Siyama 💦 :
Dan Allah Dacta Mae yasa duk Abincin da naci sae natashi da yunwa.
2026-10-12 03:56:20
5
abbaabyabba
A.Saddiq :
Dr muna godiya da fadakar damu dakake kokarin yi, ALLAH yasa agama da duniya lafaya
2026-10-11 21:37:03
10
hauwamuhammadmu59
hauwamuhammadmu59 :
wlh akwai wacce na sani a barkono kwano2 magi kala kala leda 6 aka sakawa ajino leda 2 onga gari 30 baa saka gishiri
2026-10-12 13:44:54
0
ummieyy33
𝕃𝕪𝕣𝕚𝕔𝕤 𝕓𝕪 𝕌𝕞𝕞𝕖𝕖 :
me samosa tazo kuwa😂😂
2026-10-12 04:12:34
4
ze.mmb2
Ze. Al barnaweya 99 :
الله يستر 😅
2026-10-12 05:05:29
1
officialshertou
Mu'ash :
gsky yy yawa sbd akwai farin magi
2026-10-12 13:20:03
1
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About