This song takes me back to my childhood we watched the movie with our Mum.Today Mum and Dad are no more and the song reminds me about them. May Allah have mercy on all gone souls and grant them Aljannahtul Firdaus
2026-10-13 13:43:23
34
Dr. Galadima :
Rest in peace S.nuhu
2026-10-13 23:01:51
0
Rahama Ahmad :
wannan wakar lokacin muna primary 6
2026-10-13 07:18:27
3
Zaidu Barmo :
Thank you [Heartwarming]
2026-10-13 19:45:05
0
@aminubashir8183 :
Rip s nuhu
2026-10-13 21:06:27
0
Badzam1 :
Old is gold
2026-10-13 15:36:13
0
@Muhmd :
wlh yakubu duniya ne, inaga akaf kanyywood wakokin films babu wanda ya cimmasa da yawan wakoki. kuma masu ma'ana. da nishadi
2026-10-13 09:50:29
7
Mm Haneef :
lokacin hankalin kowa a kwance babu tashin hankali ya Allah kadawo mana da zaman lafiya a kasarmu yakara hada kammu
2026-10-12 18:07:55
18
adda'u isah katsayal :
sorry life
2026-10-12 19:53:19
0
Daddymessirrw1234 :
wannan wakar garinmu akawa
garin Akano yake doguwa riruwai🥰🥰
2026-10-12 06:12:44
8
Engr.ishakaminu184 :
na tuna lokacin da naje gidan su musa wajen kallo yace bani shigar masu daki
2026-10-13 18:47:30
4
DANGARI :
Allah gafartama s nuhu
2026-10-12 22:56:01
2
Musa⛽Shuaibu Rufai :
Allah Sarki RIRUWAI AI kam ana Yar gala gala a hanyar garin nan
2026-10-12 20:10:08
5
Ahmad dano :
hausafulani zamadaram
2026-10-12 14:38:17
7
KHALEED MUHAMMAD SANI :
Duka a cikin film ɗin Kushufi
Mawaki kuma Yakubu Mohammad
2026-10-12 16:27:34
6
Yacoubou illela azina🇳🇪🇨🇮 :
kusufhi 2003
2026-10-12 05:37:25
8
salisou :
🥰
2026-10-12 15:57:03
1
Dr. Galadima :
idan ina Jin irin wakokin nan kmar nayi kuka 🥺
2026-10-13 23:03:57
3
kulsum :
Allah sarki🤲🤲🤲
2026-10-12 11:12:56
1
Engr.ishakaminu184 :
na tuna lokacin da naje gidan su musa waje kallo yace bani shigar masu daki
2026-10-13 18:46:15
2
Maryam nura ahmad :
idan Ina Jin irin wannan kawowkin senaji dama da xe dawo lokacin muna yara kanana tv ma ba gidan kowaba kaf gidan mu dakinmune kawae muke da tv acika daki wasu WA waje wasu ta window bakacin dariya se an saki tusa 😂😂😂😂 wllh rayuwar da duk da banida wani wayo Amma akwae dadi Allah y kawo mana dauki a wannan rayuwa f muke ciki
2026-10-13 11:19:57
4
Rabiu :
sorry life allah jikan ranmusilmi
2026-10-12 16:06:50
4
Auwal :
Kai yakubu Muhammad
2026-10-12 16:22:21
3
deeny ktn :
wakar film din kulle Dan Allah
2026-10-13 00:02:39
2
To see more videos from user @hausa.film425, please go to the Tikwm
homepage.