Wallahi bacin ina son shiga Aljannah..da nayi dariqa😂
2026-10-12 09:13:12
48
Muhammad Muhammad 🇱🇾🇱🇾 :
and I feel like I see everything like that I like you I didn't know
2026-10-13 16:56:27
0
Na sweeet10 :
Banda inason shiga aljannah wlh nima wannan lamarin xan shiga
2026-10-12 11:45:56
7
Jameela Dentist Yola :
Wallahi saida tsikan jikina yatashi, ya ubangiji kabar mu da soyayyar Annabin mu abun koyin mu Kuma abun alfaharin mu♥️♥️♥️
2026-10-12 10:31:07
29
𝗠𝗗𝗠🇳🇬🇳🇬 :
wallahi jama'a tunda nake ban taba cin karo da bidiyon da ya ratsa min zuciya na ji ƙwalla ta zubo daga idanuwana ba sai a wannan bidiyo na ji matukar farin cikin matuka domin wallahi sai da jiki na yayi sanyi wani sauki ne ya kusanci zuciya ta nan take naji na kara kaunar allah da ya halicce ni allah ya barbada manzan allah wallahi muna kaunar annabi muhammadu yan uwa dan allah mu kula a raba mu da allah annabin muhammadu yayi allah ka nisan tamu da makiya manzon allah saw
2026-10-13 11:49:38
9
Ousmane zakari :
ALLAH ALLAH
2026-10-13 22:31:21
0
SHARU DAN USMANU :
akan manzan Allah zamubada rammu
2026-10-12 05:13:21
22
Dahir bachirawa :
wlh Banda ina son in hadu da Allah lafiya da Sai na shiga faira
2026-10-12 12:01:00
15
Bãsh põpúlar :
yamukaji da murmushi 😁
2026-10-12 10:12:08
14
md nura :
ubangiji Allah ka hore mani kudi nayi taron maulidin da ba ataba irinta a garinmu na hada taron mutane da aljanu da mala iku kai jamma akwana an laillaha illalah wayo dadi laillaha illalah laillaha illalah laillaha illalah
2026-10-12 16:25:30
16
Anas :
Allah ya jikan Dr tauhidi
2026-10-12 17:13:04
7
Abatcha-jr01 :
ashe Amyi gala bamusaniba
2026-10-12 10:34:20
8
zainabmaina468 :
Nifa wlh inason mauludi ☺️allah kabarmu da soyayyar annabi Muhammad (s a w)🤲💯
2026-10-12 12:28:42
12
abun Mubarak 5524500957618 :
alla yakara lfy dakusanci
2026-10-12 06:04:29
5
RDT KHADIJA :
ya hayyu ya kayyumu
inata dariya 😂😂
ina murmushi
2026-10-12 08:51:26
5
Ibrahim Kabir Kafur :
ALLAH ALLAH
2026-10-14 08:48:11
1
mum abdul :
kaje kayi mu'awwali zakaji ummhmm🥰🥰🥰🥰
2026-10-12 08:05:10
5
Alhajinazirr :
Masha Allah
2026-10-12 05:21:52
5
adamu sulaiman mubi :
uhum uhum uhum
2026-10-12 05:05:22
5
Nafi U Nass :
uhmm
2026-10-11 22:25:26
5
bappahabou :
Allah Allah Allah Allah Allah Allah Allah Allah
2026-10-12 05:14:07
5
OKHASHA BAYE FAIDHA📿💖📿 :
Inde Zakai Zikiri Baka Jin Unhmm Lallai Baka Da Allah [Red heart][Red heart]
2026-10-13 23:07:49
3
mukarram muhammad :
sallallahu alai wasallam
2026-10-12 13:26:55
2
gonoy :
mmmmmm
2026-10-12 13:07:04
2
To see more videos from user @abdulmaleeksardauna, please go to the Tikwm
homepage.