Ya Allah, idan Idras alheri ne a gare ni, Ya Allah Ka haɗa mu da aure na halal mai albarka. 🤲❤️Ka sanya soyayyarmu ta zama soyayya ta gaskiya wadda take bisa aminci, tausayi da girmama juna.
Ya Allah, Ka sauƙaƙa mana duk wani abu da zai hana mu aure, Ka sa iyayenmu su yarda, Ka buɗe mana ƙofofin alheri da arziki. Ka ba mu ikon gina gida mai cike da soyayya, zaman lafiya da farin ciki.
Ya Allah, ina roƙonKa Ka sanya Idras ya zama mijin kirki a gare ni, ni ma Ka sanya ni matar kirki a gare shi. Ka kare mu daga hassada da duk wani abu da zai raba mu idan haɗuwarmu alheri ce a gare Mu.
Ya Allah, Ka cika min burina na aure ta hanya mafi alheri, Ka ba ni farin cikin da zuciyata take fata. Amin ya Rabbal Alamin. 🤲💍❤️
2026-10-11 23:44:47
17
Dalo ma'ana comm.. 🇸🇦 :
a gama ta wuce gidan aiki [Laugh approved][Laugh approved]
2026-10-12 01:38:05
5
fattumyarborno :
wai yazakuyidamu🇸🇦🇸🇦🇳🇬🇳🇬
2026-10-12 06:21:45
1
ABU NASREEN A.M.V 🥰💐 :
make una celebrate you ❤️too here 😂😁
2026-10-12 06:24:40
0
um gufran :
kar amanta ayiwa annabi salati
2026-10-11 23:46:59
30
🇳🇪🧚🏻♂️🐝🦋 :
To nima abani wani gwauro daga ciki
2026-10-12 00:32:28
8
hadiza badamasi :
Masha Allah
2026-10-12 06:25:16
1
Shamakindambo :
In yaje viral ayi tagging dina
2026-10-11 23:18:00
4
ABOUVACARBAZARMA :
challenge accepted
2026-10-12 05:16:50
0
Teemcy Mum❤️🥹 :
Abdoul Clothing Ng. Yazo nan kuwa 😂
2026-10-12 00:08:14
2
amiinaatuu :
Ina saifu
2026-10-12 00:01:23
2
jamjam international vendor 🛍 :
😂😂😂😂😂😂
2026-10-12 02:35:55
1
Asmaahmad :
😂😂😂😂
2026-10-11 23:47:03
2
🙋🌺MANGAL BAURE💘💖 :
first comment
2026-10-11 23:18:09
1
kaltumm :
masha Allah 🥰🥰🥰🥰
2026-10-11 23:51:46
2
Danejo zee💕 :
Masha Allah 🥰
2026-10-11 23:48:35
2
Maryam Tallit 🌙♓️🇳🇪 :
🤣
2026-10-11 23:57:33
2
Adam Yakubu :
Anbirgeni
2026-10-11 23:51:45
2
golden baby😍🖤😎 :
me samosa ta iso kuwa😁
2026-10-12 06:26:29
0
JAANAH BABY🥰😘❤️ :
Bari mu taya ango cashewa muma
2026-10-12 01:49:20
0
UmarAhmadHotoro :
a gama wannan shaglin a tura ta gidan bautar larabawa
2026-10-12 05:42:07
2
To see more videos from user @darrusy, please go to the Tikwm
homepage.