@mcsilentkiller: Muna ta shirya-shiryen Mauludi@ⱤɄ₩₳₦ Ⱬ₳₣ɆɆ🎥 @Alhajin dan bature @DAN BATURE MEDIA TEAM

MC Silent killer
MC Silent killer
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 12 October 2026 05:16:09 GMT
41375
5714
100
171

Music

Download

Comments

nafcy4040
Nafcy4040 :
Allah amin
2026-10-15 10:09:35
0
user3593977600597
abdul power :
ubangiji allah yabiyashi yabiyaku baki daya
2026-10-13 15:54:34
4
yaron__kirki__
SADI YARON KIRKI ✅️ :
Wllh Annabi yafi nan Amma mutane sunke sugane Haka Allah ka bamu ikon zuwa Wannan mauludin🥰🥰🥰
2026-10-13 21:15:00
2
user65023044781483
Jabir ibrahim :
duk Wanda yaji madina yagai sheman da annabi
2026-10-12 14:38:18
5
imammazajejikaninyass
Jikan Inyass :
Amma Tinubu Ne Ya Dauki Nauyin Maulidinnan Koh ?
2026-10-15 11:35:40
0
mamanfahad03
mamanfahad03 :
,Allah yasa Muma munada Rabon zuwa ziyarar man zon allah ,S,A,W, Dan Allah karkumanta damu munannan alimanstin kota zaria
2026-10-13 13:56:04
1
uzee550
uzee💫perfume oils💧🍯 :
Ba'a taba yin mutum mai adalci irin manzon tsira annabi Muhammad ﷺ ba, Only islamically wise can relate. Albarkacin shi Allah ya bamu Zaman lafiya da kwanciyar hankali.u🤲aqasarmu Nigeria Allah yakawo mana sanadiyar zuwa ziyara Madina Garin sayyadina rasulillahi s a w😭 Duk Wanda yace Amin 🤲 Allah kahada dashi 🤲🤲🤲😭
2026-10-14 18:55:29
2
shemaijgu5a
shemaijgu5a :
Wlh dak meson annabi nima inason shi Allah ya kara soyayyar manzo Allah
2026-10-12 09:45:49
1
user6018024803610
zigau :
Allah yasa Mal ya dauka A gaban manzon Allah ranar kiyama ina sonka masoyin manzon Allah
2026-10-13 16:52:34
1
ismailibrahim1281
Ismailibrahim6427 :
zamuzo badan kudiba dan annabi
2026-10-13 20:42:57
1
ibrahimya24
Ib :
dan allah dan annabi dan yarasulilahi kubani kuli guda alfarma annabi .allah yasa agama lafiya alfarma annabi dan gatan allah.
2026-10-15 13:59:44
0
nazifi_04
نزيفي ابراهيم ايكن الله 🕋✅ :
SLM MC Dan Allah inason inzo wurin mawlidin kabir hafis danbature Amma wallahi bandakudin mota dan Allah inason katuramin kudin mota dan darajar shugaba s a w 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-10-15 08:07:53
0
m.ayuba5
m.ayuba :
masha allah allah yakaramana son annabi muhammad s,,a,,w
2026-10-14 08:36:36
0
samaila1146
Sama'ila :
madina ya allh Madina Madina madina ya allh Madina Madina madina ya allh 🥰🥰🥰🥰
2026-10-15 05:11:40
0
zaraumarsanda
zaraumarsanda :
nifa Koda kafa zanzo maulid daga maiduguri 😲
2026-10-14 19:08:54
0
kumatu00
Finest Kumatu🥰 :
Amin har da ni Christian Ina hanya 😌😌😌
2026-10-12 06:17:36
0
jikanshehu07067126237
jikanshehu Usman wallon🙏🙏🏼 :
Slmykk Dan Allah kashigaaka wundina akwoiwani bidio kaganshi🙏
2026-10-15 19:12:09
0
yakubaadamu582
Yakuba Adamu :
amin
2026-10-14 06:11:28
0
musaaishatu283
Musa Aishatu :
allah ya karawa malan son annabi
2026-10-13 14:11:43
0
youmar.farok
youmar farok :
maulidi waye dan allag
2026-10-13 14:44:36
0
mustaphamuazu33
Mustapha :
ya Allah ka horemin kudin zuwa wannan taron maulud dan alfarmar manzon Allah.
2026-10-16 15:51:23
0
ismailibrahim1281
Ismailibrahim6427 :
zamugawan da z aba bawalakanci
2026-10-13 20:46:21
0
sulaimanabubakar8510
sulaiman :
yarasu lallah 🤲🤲😭😭
2026-10-13 19:56:30
0
ibrahimalkali703
𝕚𝕓𝕣𝕒𝕙𝕚𝕞 𝕒𝕝𝕜𝕒𝕝𝕚 :
Allah ya ƙara masa lafiya
2026-10-13 16:09:33
0
aa.barista6
AA BARISTA :
Allah yatemaka
2026-10-12 06:31:14
0
To see more videos from user @mcsilentkiller, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About