@hausa_lyrics001: 🥹💌 3. Tsokana mai sa ya yi saurin amsawa 11. Barka da yamma hubby 🥰❤️ na shigo ne kawai in tabbatar ba ka manta da mai sonka ba 😂🙈 12. Hello sir 😂💌 an ce kana da matar da take sonka sosai. Don Allah ka tabbatar min ko jita-jita ce? 🤣❤️ 13. Hubby na 🙈❤️ idan ban ga sakonka ba yau, zan tura complaint zuwa ofishin masoyan da ake sakaci da su 😂🤣💔 14. Barka da yamma sugar daddy na soyayya 😂🙈❤️ (kar ka tsorata, ba kudinka nake nufi ba, kulawarka nake so 🤣💋). 15. Hubbyyyy 😘🥰 ina kwana da yamma? 😂🙈 Ka san ni fa ba na sonka kadan, ina sonka har ina neman a saka min albashi saboda aikin sonka! 🤣💌❤️ #viral #fyp #goviral