wannan mutumin masifa wallahi Allah ya ƙara kauda mana da irinsu
2026-10-12 10:26:43
27
Saeed Moh. Kunate :
Yaaa Salaaam!!![Crying][Crying][Crying]
2026-10-12 13:33:06
0
Sir_ Sadiq_Fancy :
Yar uwan why you are not allowed us to saved the video
2026-10-12 11:54:02
5
abbamuhammad451 :
Amma tashin gidan kande nada amfani ko[Teary eyed][Tears of joy]
2026-10-12 14:12:08
3
BIN SURAJ TEXTILE _NG 🇳🇬 :
Allah Yace za ai abu amm Kace bashi da amfani duk wani dan ahlussunah Yace alhamdullah
2026-10-12 12:17:57
5
Teemahs_glam :
Shifa a nasa tunanin maganar wasu yake korewa
2026-10-12 13:54:06
1
babangida :
wai mi yake cewa ne wai don Allah
2026-10-12 11:19:28
2
Mr. Ex❤️🔥 :
kinsan me yasa ina sonki da kuma abubuwan da kikeyi?
wlh kinason gaskiya kuma bakidamu da daga bakin wa gaskiyan tafito ba Allah saida ne ko a lahira muna tare 😎