Gwana Ameerah, sannu da kokari..Allah ya sanya albarka🤲
inada tambaya a cikin alƙur'ani, tambayar ita ce;
akwai wata kalma duk surar da wannan kalmar ta fito, to wannan surar makiyyah ce, sa'annan kuma kalmar bata fito a hizb 30 na farko(baqara-kahfi) ba, sai dai daga suratu maryam zuwa suratun nas..🙂
wata kalma ce wannan?
Allah ya bada sa'a..
2026-10-12 12:50:22
9
usmanmuwadda7 :
amma uzairu annabi ne
2026-10-12 21:11:08
2
Ibrahim Musa :
Masha Allah my sister
2026-10-12 15:53:06
3
DA,AWAR SUNNAH :
Allahumma bareek Allah ya Kara lafiya da nisan kwana mai Albarka Ameeeen ya Allah 🥰🥰🥰